Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

garma

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 11:25, 7 July 2017 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== Noun == {{suna|garma|garemani|garmuna}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # wata irin ƙatuwar fartanya da ake huɗa da ita...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Tilo
garma

Jam'i
garemani or garmuna

f

  1. wata irin ƙatuwar fartanya da ake huɗa da ita.
  2. garma ƙare aiki = watau mutum mai aiki da yawa <> a workaholic.
  3. inuwar dare ba da garma; kirarin da ake yi wa Muhammadu.
  4. abin noma na ƙarfe wanda ake ɗaura wa shanu suna ja don yin huɗa.
Contents