Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kishi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:12, 7 July 2017 by Admin (talk | contribs) (Created page with "<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # rivalry, jealousy. <> rashin jituwa da nuna ƙyashi rin wanda matan da ke auren...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

m

  1. rivalry, jealousy. <> rashin jituwa da nuna ƙyashi rin wanda matan da ke auren mutum ɗaya ke yi wa juna.
  2. nuna gaba ga wani a kan wata mace.
  3. tsayawa da nuna ƙwazo a kan wani ra'ayi ko sana'a <> passionate, passion.
    Mai kishin ƙasa <> A nationalist. Patriotic.
  4. duka ko bugu ko kayar da mutum a dambe ko kokawa.