m
- dagulewa ko lalacewa.
- gifi.
- Holy Communion [1].
- “Ka je Coci, ka ƙirga Carbi, kuma ka ci gibi.” <> “To go to Mass, say the Rosary, and receive Holy Communion.”
- deficit
- Kasar Saudiyya ta sanar da samun gibi har na dala 98 a kasafin kudinta na shekarar 2015, sakamakon faduwa warwas da farashin mai ya yi a kasuwar duniya.
- See also giɓi