Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- f
- m
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages...
- #REDIRECT Other article
- replace nowiki tags, check http://blog.rowbory.co.uk/wp-content/uploads/2012/10/Full-Dictionary.doc
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
butsatsa
==Noun== f / m
- mutum mai tonon faɗa ko mai fushi ko mai wuyar faranta wa rai.
- kalma mai nuna rashin kintsuwar abu kamar gashi.
- Synonyms: butsu-butsu and butsutsu
- Ta ba kai butsatsa kamar mahaukaciya! <> She left her head a mess like a crazy person.
- One it is impossible to please; an ill-tempered, quarrelsome, petulant, peevish person.
- Synonym: buzuzu
- Of him is said: [bu/tsa/tsa" ka/+ya+r ka+ba"; ko/+i"na/+ su/+ka", ga"ba+ tsi/"ni/+, ba/+ya+ tsi/"ni/+], one termed butsatsa will make one angry, upset one every time one has anything to do with him, he is like a load of dum palm leaves, both ends of which are pointed and may hurt one.
- burcici
butsil
==Noun== m
- ɗan butsil; watau wani sashe na kayan saƙa.
butsubutsu
- kalma mai siffanta rashin tsaftar gashi. <> describes untidy hair.
- Synonyms: butsu-butsu and butsatsa
buttami
butu
==Noun== m
butu-butu
==Adverb==
- kalma mai nuna yawan abu musamman shuka ko gashi. <> describes a bunch of things such as plants or hair.
- Synonym: daɓaɓa
- kalma mai siffanta yawan ƙura a jikin mutum ko a kan wani abu. <> dusty.
- {adv.}. Emphasizes the germination of seed sown very thickly; plethora of any commodity; coarseness of thread; untidiness of woman's head; &c. e.g. hatsi ya tsiro butu-butu; goro yina nan a kasuwa butu-butu.
==Noun== m
- The sound of bellows at a smelting furnace.
- A motorcycle. (= babur.)
butuku
- REDIRECT shuni
butulci
==Noun== m
- ungratefulness. thankless. <> rashin godiya.
- mutum ya kasance mai yawan butulci. <> And ever is man ungrateful. --Qur'an 17:67
Related
buturi
==Noun== m
- dawa marasa kyau. <> {n.m.}. Inferior quality bulrush-millet. (= bitiri; bici; bukku; kuturi; lumfu; cf. kaga.)
Related
- buturi huta (A variety of guinea-corn.
buturuku
==Noun== m
- abu mai araha ko marasa kyau ko inganci. <> cheap, low quality item.
bututtuke
==Verb==
bututu
==Noun== m
- The hollow stem of pumpkins, or of pawpaw leaves, uscd as 'trumpets' by children. <> reshen gwanda da yara ke amfani da shi don busawa wajen wasa.
- A gourd funnel (= mazurari). <> wani abu kamar bokiti na k'arfe wanda aka huhhuda bakinsa, aka yi 'yan k'ofofi a bakin ta yadda ruwa zai dinga fitowa don ban ruwa.
- A hose pipe. <> dogon abu na k'arfe ko roba da ake tura mai ko ruwa daga wani wuri zuwa wani.
- abin da aka yi mai kama da zunguru.
- Flowers of locust-bean tree. (=tuntu.)
- The bird alhudahuda.
- {n.m.}. Untidiness of a woman's head. e.g. kanta ta ya yi bututu. (= butsutsu. cf. burcici) kalma mai nuna rashin tsafta musamman na gashin kan mace.
- Synonym: butsutsu
- kanta ya yi bututu. <> Her head's untidy.
- {adv.}. butaci ya tashi bututu. <> the bits of grass bran have risen to, and are lying on, the surface of the fluid.
butuwa
==Noun== f
buya buya
- REDIRECT buya-buya
buya-buya
- kalma mai nuna tafiya cikin riga a hargitse.
buwa
==Noun== f
buwaya
==Verb==
- gaggara. <> Exceed power of. become overwhelmed (= gagara). Be impossible. (= faskara).
- Shiri ya buwaya tsakaninmu.
Related
buwaye
==Noun== f
- An invincible force. (e.g. champion, wrestler.)
- (a) A person who has got quite out of hand.
- (b) Work which is beyond one's power &c.
buwayi
buya
Not to be confused with ɓuya. ==Noun== f
- wani irin <> a type of metal.
buya-buya
- kalma mai nuna cunkoson fitowar abu musamman gashi.
- Gashi ya fito masa buya-buya a haɓarsa.
buyayi
- REDIRECT buyagi
buyagi
==Noun== m
- ƙirare <> Quite small sticks or twigs, smaller than those called k'irare. kindling especially dried leaves.
- mai marasa kunya. <> unabashed, unashamed.
- Synonym: buyayi
- {n.m.}. A quarrelsome person. (= ayagi.)
- An expression of astonishment at seeing a person wearing a gown which is too long for him, letting it trail on the ground (cf. biki I) or at a very hirsute face with long beard. <> kalma mai nuna rashin tsarin abu kamar gashi ko ciyawa (untidy/unkempt hair or grass).
buyaya
buza
==Noun== f
buzai
==Noun== m
- rashin wanzuwar wani abu tartibi musamman a kan wata magana. <> an unfruitful conversation.
- Synonym: banza
- Zancennan ya yi buzai. <> nothing has come of this matter.
- wata irin ƙasa mai launin rawaya da ake adon ɗaki da ita. <> a yellow sand used as a room decoration. A yellow earth used in adorning interior of house. (= da'da kyau.)
- kalma mai nuna yamutsewar gashi. <> tangled hair. {adv.}. Emphasizes being fluffed out like the tail of the ground squirrel (kurege). e.g. yina da gemu buzai. (= duzai.)
- {n.m.; no pl.}. The pround squirrel. (= kurege.)
buzara
- mutum mai zafin rai. <> high-tempered individual.
buzaye
==Noun==
m
buzu
==Noun==
m
- fatar rogo ko tunkiya wadda aka gyara ake zama ko sallah a kai. <> a goat's skin used as a mat.
- Synonym: agalami
- fatar dabba da aka gyara aka yi warki da it. <> An undressed skin mat, or loin-cloth. (Vide agalami.)
- spades in playing cards, esp. the ace.
==Proper Noun [[Buzu]]==
buzu = n.m.; f. = Buzuwa/Buzara 1. A serf of the Azben / Tuareg people. <> wasu mutane masu yawan yin naɗi da ake samu a ƙasar Niger ko Mali ko Morocco ko Mauritania.
buzu-buzu
==Adverb==
buzuma
==Verb==
buzurwa
==Noun==
f
- Long-haired goat or sheep. <> akuya ko tunkiya mai dogon gashi.
- Ɗan buzurwar akuya, ko bai yi gashi koina ba, ya yi a katattari/katara watau guda ga ɗan gada gado. = A child will inherit some of the ways of his father.
- {adj. m. & fem.}. Long-haired. e.g. akwiyan nan buzurwa ce; akwiyan nan gashinta buzurwa ne. <> mutum ko dabba mai dogon gashi.
- Synonym: gargasa
- Tanned goatskin with the hair left on, worn as a loincloth usually by wrestlers.
- Exclamation of astonishment at hirsuteness of man.
Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
buzuzu
==Noun==
- dung beetle, stag beetle (= k'ururu; dangwala.). buzuzun dawaki: (Tas.). A horned stag-beetle.
- buzuzun taba <> A large quid of chewed tobacco. (Vide k'amaila.)
- Epithet appplied to bad-tempered, quarrelsome person.
- A hairy caterpillar. (= gizaka.)
- That portion of a native bit which presses on an animal's tongue.
- The ornamented end of the hilt of a sword. An ornamental head of a pin.
- {adv.}., Emphasizes hirsuteness, e.g. yina da gemu buzuzu. (Vide buzurwa)
c
Homophones
==Noun==
Letter |

- C is the third letter of the alphabet. <> ɗaya daga cikin baƙaƙen Hausa da Turanci.
- "b" comes before "c" <> "b" na zuwa kafin "c"
- (school) In some schools, an C is the passing grade. <> makin cigaba a wasu darussa a makaranta.
- Albert only just passed the exam; he got a C.
Letters of the Alphabet |
A a -
B b -
C c -
D d -
E e -
F f -
G g -
H h -
I i -
J j -
K k -
L l -
M m
|
ca
- cafɗi!
==Verb==