Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fassara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 06:44, 31 July 2017 by Admin (talk | contribs)

Hausa

Noun

f

Tilo
fassara

Jam'i
fassarori

  1. translation, interpretation, define <> maganar da aka juya daga wani harshe zuwa wani.
    1. where lethologica is defined as the ‘inability to remember the proper word’. [1] <> inda a ciki aka fassara kalmar ta 'lethologica' a matsayin 'kasa tuna kalmar da ta dace'. [2]
    2. “You should never ever interpret just one gesture. You need four to five clues to come up with an interpretation,” Schuermann says. [3] <> "Kada ka taba fassara kallo daya kawai, kana bukatar hanyoyi hudu zuwa biyar kafin ka iya fassara ko wane irin mutum ne, " in ji Schuermann.[4]

Verb

  1. to translate, interpret <> juya magana daga wani harshe zuwa wani a magance ko a rubuce.