Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

aduwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 06:51, 31 July 2017 by Admin (talk | contribs)

Noun

Tilo
aduwa

Jam'i
aduwoyi

f

  1. wata bishiya mai ƙaya, tana 'ya'ya da ake tsotsa; ta fi fitowa a hamada ko wurin ƙamfar ruwa; ana yin kunu na magani da ganyenta, kuma a yi tuwo da 'ya'yanta.
    Naje nahada kindirmu da manshanu da kuka na miya da daddawan miyan sanan nahada goruba da aduwa. [1]
Contents