
Glosbe's example sentences of zafi
- zafi. <> blaze, blazed, energy, global, heat, hot, hotter, hydrogen, pain, painful, summer, sun, the.
- Ku riƙa wanke tufafinku koyaushe, ku wanke da ruwan zafi idan kuna da cuta a fatanku.” <> Wash your clothes often, using hot water if you have skin problems or diseases.” | hot
- (Zabura 73:2-9) Amma, Littafi Mai Tsarki ya ba mu ja-gora da ta dace sa’ad da ya ce: “Mayarda magana da taushi ya kan juyadda hasala: amma magana mai-zafi ta kan tone fushi.” <> (Psalm 73:2-9) However, the Bible provides proper direction for us when it says: “An answer, when mild, turns away rage, but a word causing pain makes anger to come up.” | pain
- “Duba, ga ranar Ubangiji tana zuwa, mara-tausayi, da hasala da fushi mai-zafi . . . a kuma halaka masu-zunubin da ke ciki, su ƙare.” <> The day of Jehovah itself is coming, cruel both with fury and with burning anger, . . . that it may annihilate the land’s sinners out of it.”
- Ta kama daga hamada ta arewa har ta dangana da kurmi mai zafi na yankin Casamance a kudu. <> It stretches from sandy desert areas bordering the Sahara in the north to humid forests of the Casamance region in the south. | the
- Idan za ka iya ɗaukan ɗan mitsitsi kamar kan allura na rana ka ajiye a nan duniya, ba za ka iya tsayawa ba daga nisan mil 90 ba tare da ka yi rauni ba don wannan ɗan ƙanƙanin tushen zafi! <> If you could take a pinhead-sized piece of the sun’s core and put it here on the earth, you could not safely stand within 90 miles [140 km] of that tiny heat source! | heat
- Haka nan, gyara ta ruhaniya za ta kasance da zafi. <> Likewise, a spiritual readjustment may be painful. | painful
- Tanderun ya yi zafi sosai da dakarun sarkin suka mutu domin wutar! <> The furnace was so hot that the king’s own men were killed by the flames! | hot
- Ranarmu—matsakaiciyar tauraruwa—kowacce daƙiƙa tana fid da zafi mai yawa ƙwarai. <> Our sun—a medium-sized star—produces as much energy as “100 billion hydrogen bombs exploding every second.” | hydrogen
- Ko da yake ba koyaushe ba ne za mu bukaci zuwa wurin likita, dukanmu mutane ajizai na bukatar horo, ko gyara, har da wanda wani lokaci yake da zafi. <> Although we may not always require the attention of a medical practitioner, all of us as imperfect humans cannot do without discipline, or correction, even that which, at times, may be painful. | painful
- Ana kiransu cosmos ana samunsu a yankuna masu zafi na Amirka. <> They are called cosmos and are native to the American tropics.
- ▪ Ga mutane da yawa, kalmar nan “Armageddon” tana sa su yi tunanin kisan ƙare dangi, wato, yin amfani da makaman nukiliya a yaƙi, bala’i a wurare da yawa, ko ma “bala’i na mahalli” da ƙaruwar zafi zai haddasa. <> ▪ To many, the word “Armageddon” evokes scenes of mass destruction—nuclear war, large-scale natural disasters, or even an “environmental Armageddon” jump-started by global warming. | global
- “Fushina kuma za ya ƙuna da zafi,” yadda ya faɗa ke nan, da aka rubuta a Fitowa 22:22-24. <> “My anger will indeed blaze,” he stated, as recorded at Exodus 22:22-24. | blaze
- Bayan ya ba da ja-gorar yadda za a “kafa dattiɓai kuma cikin kowanne birni,” Bulus ya gargaɗi Titus ya “tsauta [wa masu taurin kai] da zafi, domin su zama sahihai cikin imani.” <> After providing guidance for the making of “appointments of older men in city after city,” Paul counsels Titus to “keep on reproving [the unruly] with severity, that they may be healthy in the faith.”
- Na yi ƙoƙari na yi wa Jehobah addu’a amma na rasa kalmomin da zan yi amfani da su don nuna zafi da nake ji. <> I tried to pray to Jehovah, but I could hardly find words to express my pain. | pain
- Wasu taurari a daƙiƙa guda kawai, suna fid da zafi da rana take fitarwa a kwana ɗaya. <> Some stars radiate in only one second the energy that the sun radiates in a whole day. | energy
- A lokacin zafi ma, kwanciya a wurin tana da daɗi sosai. <> In summer, it was a comfortable place to sleep. | summer
- Rana ta yi zafi sa’ad da na kusa da Wiwili kuma na hangi Kogin nan Coco. <> The sun blazed as I approached Wiwilí and caught my first sight of the river Coco. | blazed
- Ko da yake mutane da yawa sun ɗauki wannan batun da zafi, binciken abin da Littafi Mai Tsarki ya ce cikin hankali da natsuwa zai taimaka mana mu san gaskiyar. <> Though this can be an emotional issue, careful and honest analysis of what the Bible says will help us find the answer. | ,
- Kowacce dakika, rana tana fid da zafi da ya yi daidai da darurruwan miliyoyin bom na nukiliya. <> Every second, the sun emits energy equivalent to the explosion of many hundreds of millions of nuclear bombs. | energy
- Yesu ya yi gargaɗi game da irin wannan rashin ƙwazo sa’ad da ya yi wa Kiristoci na ƙarni na farko da suke zaune a Lawudikiya kashedi: ‘Ba ku da sanyi, ba ku kuwa da zafi. <> Jesus warned against such lukewarmness when he cautioned first-century Christians living in Laodicea: “You are neither cold nor hot. | hot
- Ya kuma gaya mana cewa Jehovah yana da hikima, tun da ana bukatar hikima don a yi rana, da take ba da zafi da haske kuma ba ta ƙarewa. <> It also tells us that Jehovah is wise, since it required wisdom to make the sun, which gives out heat and light and never burns out. | heat
- Bayan ɗan lokaci, mutuwarsa a kan gungumen azaba ta yi masa zafi sosai har Yesu ya yi “kuka mai-zafi da hawaye.” <> A few hours later, his manner of death on a torture stake was so painful that Jesus uttered “strong outcries [with] tears.” | [[]]]
- Mai yiwuwa, ba ka ƙi karɓan allurar ba don kada ka ji zafi da aka faɗa. <> Likely, you did not refuse to submit to the treatment simply to avoid the anticipated pain. | pain
- Wasu abincin wurin suna sa mu daɗa jin zafi. <> Some local dishes made us feel even hotter. | hotter
- Ƙura da kuma zafi ne kaɗai ake yi a wannan kangon, kuma ba za ka ji ƙarar kome ba sai dai kukan tsuntsaye da dabbobi. <> Pummeled by dust storms and baked by a hostile sun, the brooding ruins sit in austere silence that is broken only by the occasional howl of a nocturnal creature. | sun