Verb
- The past tense of saɓa.
- watsa 'ya'yan wuri a caca.
- jinginar da kayan mutum a wajen caca.
- kaɗa auduga da baka don ta warware.
- rage ƙiba ko rame. <> losing weight, becoming skinny.
- tattare hannun riga da jefa shi a kafaɗa. <> gathering and folding up one's shirt and tossing it over their shoulders.
- rataya gatari ko wani abu a kafaɗa.
- sacewar kumburi.