Noun
- A human feeling such as sadness, anger, loss, sympathy, etc. <> Abin da ake ji a jiki, rai, ko zuciya kamar soyayya, kunya, taurin kai, tsoro, ɓacin rai, sha'awa, sha'awan jima'i, tausayi, mugunta, zargi, haushi, murna, ƙarya, hasada, gaba, zalunci, raini, juyayi, kuka, dariya, ganin jiri, mafarki, ƙyama, marmari, mamaki da dai sauransu.
- Loss is a powerful emotion. <> Rashi shauƙi ne mai matuƙa.
Related words
Google translation of emotion