Noun
Jam'i |
Plural |
m
- gumi: ruwan da ke fita daga jikin mutum saboda zafi ko yawan aiki. <> Sweat is the salty water that is produced naturally by the body.
- lokacin zafi <> summer, period of hot temperature
- zafi <> hot
- Synonym: zufa
- Gumi na ke ji. <> I am feeling hot.
Google translation of gumi