madaidaici m | madaidaiciya f | madaidaita ko madaidaitu = plural/jam'i
- straight, straighter, more appropriate
- Synonym: miƙaƙƙe
- on a straight path. <> a kan hanya madaidaiciya. = [ 36:4 ] a kan hanya madaidaiciya. --Qur'an 36:4
- abu mai matsakaicin girma. <> something that is better, of more importance or great value
- wani abu ya yi daidai da wani <> comparable, matching, corresponding to (madaidaici da)
Google translation of ma'dai'daici
- (adjective) precise <> madaidaici;
[17-08-13 17:46:30:228 EDT]