waskane ( wåskånee, sn., nj.)wani ciwo mai sa fatar kumatu ta tsattsage; an fi yin sa a lokacin sanyi. waske (waskée, o,u, fi.) baucfe ko sake salo ko wayance. waskiya (waskiyaa) d-d bauffiya dubiwaske. wasko (waskoo) dubiwaske. wasku ( wåsku) dubiwaske. waso (wåasoo) d-d wasoso. waso ( waasoo) dubiwasa. wasoso (wåasoosöo, sn., nj.) rigen (fibar abu ko ribibi, d-d waso ko wawa. wassafa (wassåfå, e, o, u, fi)kwatanta; masa yadda zaiyi, d-d wassafta. wassafe (wassåfe) dubiwassafa. wassafta (wassåf?a) d-d wassafa. wassafu ( wåssåfil) dubiwassafa. wasshe (wåsshée) dubiyaushe. wassu (wassu) d-d wasu. wasu ( wasu,jam.) dubiwani. wasu (wåasu) dubiwasa. wasula ( wasulåa,jam.) dubiwasali. wasulla ( wasullåa, jam.) dubiwasali. wasuwasi ( wåsüwaasil) d-d waswasi. waswasi (wåswaasii, sn., nj.) kokonto ko tunanin abu ko shakku, d-d wasuwasi. wata (wata har., mc.) dubi wani. wata (watåa, sn., nj.,jam., wåtånnii) (i) halitta mai haske da ke fitowa a sararin sama da daddare tare da taurari. (ii) kwana 30 farkon fitowarsa. (iii) amarar--, d-d sabon wata; (iv) matar— , wata tauraruwa mai haske. (v) farin watau hasken wata. (Vi) dukushin farin watau watan da ya kwana 12. (vii) yana fari; watau yana samun
sa'a ko nasara. (viii) farin raka wawa; watau
yaudara. (ix) sarkin da kwana goma; watau kirarin ango. (x) ganin n kurege;watau wani irin wasan da akan yi wa yara inda akan ja zuwa wuyansu. (xi) ; wani irin kantu mai siffar wata. (xii) njibi, watau wata na biyu na gaba. (xiii) n gobe, watau wata mai zuwa. (xiv) Balaraben e, watau watau Muhammadiyya mai kwana 29 ko 30. (xv) njiya, watau watanni biyu da suka wuce. (xvi) —n shekaranjiya, watau watan da ya wuce kafin najiya. (xvii) —n azumin tsofaffr, watau watan Rajab. (xviii) —n Sallah; watau watan karamar sallah bayan azumi. (xix)— n bawa, watau wata mai bi wa watan karamar sallah. (xx) —n layya, watau watan da ake yin sallar layya. (xxi) Datan— ; watau rashin ganin jinin haila ga mace. wata (wata, har., mc.)dubiwani. wa-ta-duba ( wåa-ta-düubaa sn., nj.)wani im wasan hajijiya da yara ke yi, d-d dubal. wataka (wåatåkåa) d-d watau. watakil ( wåtåkiO d-d watakila. watakila ( watakiilå, har.) kalma mai karfafa zaton faruwar abu, d-d yalla ko la 'alla, ko watakil ko
watakilii. watakili (wåtåkiilil) d-d watakila. watalagi ( wåtålaagii, sn., nj.)yawo marar tushe ko na banza, d-d gilo ko watangarara ko garari d.s watanda (wåtanda, sn., mc.)(i) tsarin yanka dabba ana rarraba namanta bashi, d-d zubeta ko kakkawa ko gaisami. (ii) mutane da yawa su tara kucfl su sayi dabba guda cfaya su yanka, su rarraba naman a tsakaninsu. (iii) uban wato kirarin da ake yi wa turun bashi (iv) tajuye fawa, wato ba-zata. watangarara (watangarara) d-d watalagi. watanni ( wåtånnii,jam.) dubiwata.
wata ta (waatåa tåa) dubiwane na ko wane ne. wato ( wåatöo) d-d watau. watsa (waatså, e, i, o, u, fi.) (i) jefa tsaba ko wasu abubuwa cfaidaiku ko abu mai ruwa-ruwa, d-d zubar da. (ii) yacfa (labarai); mis: gidajenradiyo suna— labaraikullum. (iii) fasa; mis: ya— taron. watsabirita ( wåatsåbiriitaa, sn., mc.)maras tsana ko kazami. d-d dunsurma. watsa'i (watså'il) d-d wada'i. watsattsaka ( watsattsåkaa) d-d 6ararraka. watsattse ( wåatsattsee, sif., nj., mc., wåatsattsiyaa jam.,wåatsåttsu) (i) lalatacce ko asharari. (ii) malalaci. watsattsiya ( wåatsattsiyaa,jam.) dubiwatsattse. watsattsu ( wåatsåttsuu, jam.) dubiwatsattse. watse ( waatsée, fi.)(i) wargaje ko lalace ko tanvatse ko rushe; dubiwatsa. (ii) washe kamar gushewar hadari. watsi ( wåatsii, sn., nj.) (i) jajefar da kayan mutum. (ii) kyale mutum ko kin kula shi. watso (waatsoo) dubiwatsa. watsu (wåatsu) dubiwatsa. wattsake ( wattsåkee) dubiwartsake.
wauta (wäutaa, sn., mc.) shashanci ko rasahin hankali ko rashin natsuwa. wawa (waawaa, sn., nj., mc., waawiyaa ko waawanyåajam., waawåayee) (i) shashasha ko mararwayo. (ii) sif., mugu; bugu. (iii) raka— ; watau kirarin da akeyi wa wata. (iv) sau-
ta-ga ; watau karamar yarinya da ba a dade da aurenta ba aka sake tabisa rashin hakurin mijin. (v) sakin , watau yarinya ko matar da aka saki, wadda mijin ne mai laifi. (Vi) turken—; watau sabo. (vii) — n zama, watau tsiraici ba tare da sani ba. wawa ( wåawaa) d-d taro. wawa (waawåa) d-d wasoso. wawa-dubi tsaye ( waawaa-düubi tsåye, sn., nj.)iyo
a cikin ruwa ba tare da kai ya nutse ba. wawaf ( wawaO d-d wuf. wawagi (wåawågil) d-d kwabo. wawai (wåawål) d-d sasakai.
wawa-ido ( wåawåa-idö, sn., nj.)samar wa kai wani abu ta hanyar ha'inci ko handama. wawaka ( waawåkaa) d-d fafaka.
471
waskane (waskanee, sn., nj )wani ciwo mai sa fatar watakilii kumatu ta tsattsage; an fi yin sa a lokacin sanyi. watak watakiili) d-d wata waske (waskée, o,u, fi.) baude ko sake salo ko watalagi (watalaagi, sn, nj)yawo wasko (waskoo) dubi waske wasku (wasku) dubi waske waso (waasoo) d-d wasoso waso (waasoo) dubiwasa. wasoso (waasoosoo, banza, d-d gilo ko watangarara ko garari d.s baudiya dubiwaske.watanda (wätanda, sn., mc.)(i) tsarin yanka dabba ana rarraba namanta bashi, d-d zubeta ko kakkawa ko gaisami. (ii) mutane da yawa su tara kudi su sayi dabba guda daya su yanka, su rarraba naman a tsakaninsu. (iii) uban wato kirarin da sn., nj) rigen dibar abu ko ake yi wa turun bashi. (iv) ta juye fawa wato ribibi, d-d waso ko wawa wassafa (wassafä, e, o, u, fi.)kwatanta; mis: n watangarara (watangarara) d-d watalagi. masa yadda zai yi, d-d wassafta. watanni (watannii, jam) dubi wata wassafe (wassafe) dubi wassafa wassafta (wassafta) d-d wassafa. wassafu (wassafu) dubi wassafa. wasshe (wasshee) dubi yaushe. wassu (wassu) d-d wasu. wasu (wasu, jam.) dubiwani wasu (waasu) dubi wasa wasula (wasulàa, jam.) dubi wasali wasulla (wasullàa, jam.) dubi wasali wasuwasi (wasùwaasi) d-d waswasi. waswasi (waswaasii, sn., nj) kokonto ko tunanin wata ta (waataa tàa) dubi wane na ko wane ne. wato (waatoo) d-d watau watsa (waatsá, e, i, o, u, fi) (i) jefa tsaba ko wasu abubuwa daidaiku ko abu mai ruwa-ruwa, d-d zubar da. (ii) yada (labarai); mis: gidajen radiyo suna~labarai kullum. (iii) fasa; mis: ya ~ taron. watsabirita (waatsabiriitaa, sn., mc.)maras tsafta ko Kazami. watsattsaka (watsattsakaa) d-d 6ararraka watsattse (waatsattsee, sif, nj, mc, wåatsattsiyaa jam.,waatsättsu) () lalatacce ko asharari. (1) abu ko shakku, d-d wasuwasi. wata (wata har, mc.) dubi wani. wata (watáa, sn., nj, jam., wàtànnii) (i) halitta mai watsattsiya (wáatsattsiyaa, jam.) dubi watsattse ma haske da ke fitowa a sararin sama da daddare tare watsattsu (wäatsattsuu, jam.) dubiwatsattse da taurari. ii) kwana 30 farkon fitowarsa. (iii) watse (waatsee, fi)(i) wargaje ko lalace ko tarwatse amaryar-, d-d sabon wata; (iv) matar , wata ko rushe; dubi watsa. (ii) washe kamar gushewar tauraruwa mai haske. (v) farin watau hasken hadari. wata. (vi) dukushin farin watau watan da ya watsi (waatsi, sn., ni) (i) jajjefar da kayan mutum. kwana 12. (vii) yana fari; watau yana samun (ii) Ryale mutum ko Kin kula shi sa'a ko nasara. (vii) farin~ raka wawa; watau watso (waatsoo) dubiwatsa. yaudara. (ix) sarkin da kwana goma, watau watsu (waatsu) dubiwatsa. kirarin ango. (x) ganin~ n kurege; watau wani wattsake (wattsäkee) dubi wartsake irin wasan da akan yi wa yara inda akanja zuwa wauta (wâutaa, sn., mc.) shashanci ko rasahin wuyansu. (xi) shan~ ; wani irin kantu mai siffar wata. (xii) ~n jibi, watau wata na biyu na gaba. Wawa (waawaa, sn., nj, mc, waawiyaa ko (xii) n gobe, watau wata mai zuwa. (xiv) Balaraben watau watau Muhammadiyya mai marar wayo. (i) sif, mugu; mis:-D kwana 29 ko 30. (xv) n jiya, watau watanni biyu da suka wuce. (xvi) n shekaran jiya, watau t watan da ya wuce kafin na jiya. (xvi) n azumin aurenta ba aka sake tabisa rashin hakurin mijin (V) hankali ko rashin natsuwa. waawanyàa jam., waawàayee) (i) shashasha ko raka; watau kirarin da ake yi wa wata. (iv) sau- ta-ga watau Karamar yarinya da ba a dade da sakinwatau yarinya ko matar da aka saki, tsofaff, watau watan Rajab. (xviii) n Sallah, watau watan Karamar sallah bayan azumi. (xix) n bawa, watau wata mai bi wa watan Karamar wadda mijin ne mai laifi. (vi) turken; watau n zama, watau tsiraici ba tare da sani sabo. (vi) ba. sallah. (xx) n layya, watau watan da ake yin sa llar layya. (xxi) 6atan; watau rashin ganin wawa (waawaa) d-d taro. wawa (waawaa) d-d wasoso wawa-dubi tsaye (waawaa-duubi tsaye, sn, nj)iyo wata (wata, har, mc.) dubi wani. wa-ta-du uba (waa-ta-duubaa sn., nji)wani irin wasan a cikin ruwa ba tare da kai ya nutse ba. hajjiya da yara ke yi, d-d dubal. wataka (wåatákáa) d-d watau. watakil (watáki) d-d watakila. watakila (watakilá, har) kalma mai Karfafa zaton wawaf (wawaf) d-d wuf. wawagi (waawagi) d-d kwabo. wawai (waawai) d-d sasakai. wawa-ido (waawaa-idò, sn., nj)samar wa kai wani faruwar abu, d-d yalla ko la'alla, ko watakil ko abu ta hanyar ha'inci ko handama. wawaka (waawakaa) d-d fafaka.
�