Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

comet

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 11:29, 4 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit)

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Singular
comet

Plural
comets

Tilo
tauraro mai wutsiya

Jam'i
babu (none)

  1. An object in outer space in an orbit that has dust surrounding its main mass, including a tail formed from gas from the comet.
    I could see the bright blue comet passing my window at night.
    Tun ina yaro dan karami nake sha’awan kwanciya rigingine a kasa, cikin duhun daren karkara irin ta Afirka, ina lura da taurarin da ke warwatse suna ta kyalli a cikin sama. Wasu lokuta in yi ta tunanin ina cewa, "ina ma a ce ni tsuntsu ne in rika tashi ina shawagi a sama, in ma ta kama, in samu karin fika-fikai da za su riskar da ni ga tauraro mafi kusanci da ni!" Na tuna sa'adda nake dan shekaru shida ko bakwai, na taba lura da wani tauraro da ya keto daga sama, mai dogon wutsiya, sai kace wata doguwar sanda. “Me ye wannan kuma?”, na tambaya. Sai gwaggo na tayi caraf da amsa: “wata tauraruwa ce mai wutsiya, kuma hakan na nufin wani mummunar abu zai faru kenan”. [1]


Google translation of comet

nisan kafa.

  1. (noun) tauraro mai wutsiya <> comet;