Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- mai kyau. kyakkyawa.
- Synonym: good-looking
- mai yawa, isasshe <> Quite large; considerable; sufficient; adequate; more than enough.
- a goodly sum of money <> Isasshen adadin kuɗi.
Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
- ta hanya mai kyau.