Noun
- baƙin ruwa mai kauri wanda ake tsoma alƙalami ana rubutu da shi <> Ink is a tint, often black, used to write.
Synonyms
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- If someone inks something, they make a mark or write using ink. <> Rubuta ko yin maki ga wani abu da tawada.
- He inked his name. <> Ya rubuta sunansa da tawada.
- If someone inks things like a pen, they fill with ink. <> Tsoma wani abu kamar alƙalami cikin tawada.
- She inks her pen. <> Ta tsoma bironta cikin tawada
Synonyms