Related
Glosbe's example sentences of magic
- magic. <> Sihiri, ayukan sihiri, dabo, sihiri, zobuna.
- What did early Christians do with their books about magic? <> Menene Kiristoci na farko suka yi da littattafansu na sihiri?
- 15 Some years after the Christians in Ephesus destroyed their books on magic, the apostle Paul wrote them: “We have a struggle . . . against the wicked spirit forces.” <> 15 Bayan wasu shekaru da Kiristoci a Afisas suka halaka littattafansu na sihiri, manzo Bulus ya rubuta musu: ‘kokuwarmu . . . da mugayen ruhohi ne.’
- Pharaoh’s magic-practicing priests were powerless to stop them. <> Firistocin Fir’auna masu yin sihiri ba su da ƙarfin hana annobar.
- They do not trust in magic to protect them—their trust is in Jehovah.—Proverbs 18:10. <> Ba sa dogara ga sihiri ya kāre su—dogararsu ga Jehovah ne.—Misalai 18:10.
- The Bible condemns these things, saying: “There should not be found in you anyone . . . who employs divination, a practicer of magic or anyone who looks for omens or a sorcerer, or one who binds others with a spell or anyone who consults a spirit medium or a professional foreteller of events or anyone who inquires of the dead. <> Littafi Mai-tsarki ya hana waɗannan abubuwa, yana cewa: “Daga cikinka ba za a iske wanda yana . . . yin istihara, ko mai-yin duba, ko mai-waibuwa, ko mai-sihiri, ko mai-arwa, ko mai-magana da mai-mabiya, ko mai-maita, ko mai-sha’ani da matattu.
- Why did Jehovah make laws against magic? <> Me ya sa Jehovah ya ba da doka a kan sihiri?
- 14 Jehovah forbade the Israelites to practice divination and magic. <> 14 Jehobah ya hana Isra’ilawa yin duba da dabo.
- (Leviticus 19:26) We also read: “There should not be found in you . . . a practicer of magic or anyone who looks for omens or a sorcerer, or one who binds others with a spell or anyone who consults a spirit medium.”—Deuteronomy 18:10, 11. <> (Leviticus 19:26) Mun kuma karanta: “Daga cikinka ba za a iske . . . mai-yin duba, ko mai-waibuwa, ko mai-sihiri, ko mai-arwa, ko mai-magana da mai-mabiya.”—Kubawar Shari’a 18:10, 11.
- Why should we get rid of magical objects? <> Me ya sa za mu halaka abubuwa na sihiri?
- They wear magical rings or bracelets. <> Suna saka zobuna da kuma kambuna.
- Demons also actively deceive mankind by means of spiritism, which can involve such things as magic spells, voodoo, and spirit mediums. <> Aljanu kuma suna ruɗin ’yan adam ta sihiri, da suka ƙunshi abubuwa kamar su dabo, yin tsafi, da masu duba.
- The Ephesians burned their books about magic <> Yan Afisawan sun ƙone takardunsu na ayukan duba
- His main concern was that a magic man would find the scraps and use them to cast a spell that would cause him to become ill. <> Dalilin yin hakan shi ne cewa boka zai iya ɗaukan raguwar abincin ya yi amfani da shi don ya yi masa tsafin da zai sa shi rashin lafiya.
- According to popular belief, from where do magical powers come? <> Bisa ga sanannen imani, daga ina ake samun ikon sihiri?
- ● “You must not practice magic.”—Leviticus 19:26. <> ● ‘Ba za ku yi sihiri ba.’—Leviticus 19:26.
- Wiccans teach that the effects of magic will return threefold to the person practicing it and say that this is a major deterrent to the pronouncing of curses. <> ’Yan Wicca suna koyar da cewa sakamakon sihiri zai kawo ninki uku ga mutumin da ke yinsa da kuma wai wannan shi ne muhimmin abin da ya sa ba a la’antarsu.
- For example, a book about African religion states: “Belief in the function and dangers of bad magic, sorcery and witchcraft is deeply rooted in African life . . . <> Alal misali, wani littafi game da addinin Afirka ya ce: “Gaskatawa da ayyukan mugun sihiri da kuma haɗarinsa, duba da kuma maita, sun yi katutu cikin rayuwar ’yan Afirka sosai . . .
- Black magic is widely believed to be responsible for fights, barrenness, illness, and even death. <> Baƙin sihiri an yi imani cewa shi yake jawo faɗa, bakaranci, ciwo, har ma da mutuwa.
- Is Some Magic Good? <> Wasu Sihiri Suna da Kyau Ne?
- The Truth About Magic, Sorcery, and Witchcraft <> Gaskiya Game da Sihiri, Bokanci, da Kuma Maita
- 13. (a) Is white magic good? <> 13. (a) Farin sihiri yana da kyau ne?
- They collected all their books on magic and burned them. <> Sun tattara dukan takardunsu na duba kuma ƙone su.
- Consider the laws Jehovah gave to the nation of Israel concerning magic and those who practiced it: <> Ka yi la’akari da dokoki da Jehovah ya bai wa al’ummar Isra’ila game da sihiri da kuma waɗanda suke yin su:
- The expression “the chief of the magic-practicing priests” merely refers to Daniel’s position as “the chief prefect over all the wise men of Babylon.”—Daniel 2:48. <> Furcin nan “ubangijin masu-sihiri” yana nuni ne ga matsayin Daniel, wato, “babban mai-mulki kuma bisa dukan masu-hikima na Babila.”—Daniel 2:48.
[17-08-14 12:54:33:385 EDT]