Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The third-person singular form of reform. <> yin gyara.
Noun
- (Religion) tajadidi. [1]
- gyaruka, dokoki masu sabonta tsari.
- Asa’s reforms united the people of Judah as well as a great number of people from the kingdom of Israel who came down to join in a grand assembly at Jerusalem. <> Gyara da Asa ya yi ya haɗa kan mutanen Yahuda da kuma mutane da yawa daga mulkin Isra’ila da suka zo su haɗu su yi taro mai girma a Urushalima.
- Enacted long-term religious reforms <> Ya ba da doka na sabonta tsarin addini [2]
- The government has introduced many reforms. <> Gwamnatin ta ɓullo da gyare-gyare da yawa. [3]