Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tricks

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 14:26, 4 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Verb

Plain form (yanzu)
trick

3rd-person singular (ana cikin yi)
tricks

Past tense (ya wuce)
tricked

Past participle (ya wuce)
tricked

Present participle (ana cikin yi)
tricking

  1. The third-person singular form of trick.

Noun

Singular
trick

Plural
tricks

  1. The plural form of trick; more than one (kind of) trick.

Glosbe's example sentences of tricks

  1. tricks. <> shaiɗanta, dabara, dabaru, ruɗe, ruɗi, yaudarar, yaudari, zamba.
    1. (Psalm 31:5) Never would he agree to tricking or deceiving us. <> (Zabura 31:5) Ba zai so ya zambace mu ko kuwa ruɗe mu ba.
    2. Satan has many tricks and ways to deceive people. <> Shaiɗan yana da hanyoyi da yawa da kuma dabaru da yake ruɗan mutane.
    3. By the time I was 14, I excelled in devising ways to trick people. <> Sa’ad da na kai shekara 14, na ƙware sosai a yin zamba.
    4. 13 The demons not only trick people but also frighten them. <> 13 Aljanu suna yaudarar mutane da kuma tsoratar da su.
    5. (Joshua 10:2) Upon hearing of Israel’s success against Jericho and Ai, however, the men of Gibeon trick Joshua into making a covenant of peace with them. <> (Joshuwa 10:2) Sa’ad da suka ji game da nasarar da Isra’ilawa suka samu a kan Yariko da Ai, mutanen Gibeyon suka ruɗi Joshuwa har ya yi alkawarin salama da su.
    6. 11 One of their tricks is called divination. <> 11 Ɗaya cikin dabarunsu shi ne dūba.
    7. So they seek to trick him into saying something for which they can have him arrested. <> Sai suka nemi su ruɗe shi ya faɗi abin da zai sa su tsare shi.
    8. What are some tricks used by Satan to ensnare Jehovah’s servants today? <> Waɗanne dabaru ne Shaiɗan yake amfani da su don ya jarabi bayin Jehovah?
    9. Thus, when children today, dressed as ghosts or witches, go from house to house threatening a mischievous trick unless they receive a treat, they unwittingly perpetuate the rituals of Samhain. <> Saboda haka, sa’ad da yara a yau suka yi shiga irin ta fatalwa ko mayu, suna bi gida-gida suna yi wa mutane barazanar cewa za su cutar da su idan ba a ba su kyauta ba, cikin rashin sani suna yin bukukuwan Samhain ne.
    10. Satan causes harm primarily by misleading people, tricking or tempting them into acting in a way that offends God. <> Shaiɗan yana jawo lahani ta wajen yaudarar mutane, kuma ya ruɗe su su yi abin da zai ɓata wa Allah rai.
    11. (Haggai 2:12-14) Another of Satan’s tricks is to embolden dedicated Christians, both young ones and adults, to live double lives and ‘grieve God’s holy spirit.’ <> (Haggai 2:12-14) Wani cikin dabarar Shaiɗan kuma shi ne ya motsa Kiristoci da suka keɓe kai, manyan da yara, suna rayuwa iri biyu suna ‘fusata ruhu mai tsarki na Allah.’
    12. The demons try to trick people and harm them any way they can. <> Aljanu suna ƙoƙari sosai su yaudari mutane kuma su yi musu lahani.
    13. He had been preparing to join David when Ziba tricked him and volunteered to go in his place. <> Yana shiri ya bi Dauda yayin da Ziba ya ruɗe shi ya ce zai je a madadinsa.
    14. Even in those early times, Satan’s trick was to blunt people’s repugnance to immorality and violence until these things became commonplace and were sought after by the populace. <> Har a lokatan farko ma, dabarar Shaiɗan ta taurarar da ƙyamar da mutane suke wa lalata da nuna ƙarfi har waɗannan abubuwa suka gama gari mutane suka fara biɗansu.
    15. How do the demons trick people? <> Ta yaya aljanu suke rinjayar mutane?
    16. Satan tries to trick us into disobeying Jehovah. <> Shaiɗan yana ƙoƙari ya sa mu yi rashin biyayya ga Jehobah.
    17. (b) What have Satan and the demons tricked people into doing? <> (b) Menene Shaiɗan da aljannunsa suka yaudari mutane suke yi?
    18. (Ephesians 6:11) The Greek word for “machinations” can also be translated “crafty acts,” or “tricks.” <> (Afisawa 6:11) Babu shakka, Iblis yana amfani da dabaru da yawa a ƙoƙarinsa ya kama bayin Jehovah.
    19. 10 In the main, Satan’s tricks have not changed over the centuries. <> 10 Galibi, dabarun Shaiɗan ba su canja ba a cikin dukan ƙarnuka.
    20. Three days later Joshua and the Israelites learned that they had been tricked. <> Kwana uku bayan haka Joshua da Isra’ilawa suka san cewa an ruɗe su.
    21. (b) What trick did Satan use, and how could Christians avoid it? <> (b) Wace dabara ce Shaiɗan ya yi amfani da ita, kuma ta yaya Kiristoci za su guji wannan?
    22. Satan tricked Eve into disobeying God. <> Ta wajen yin magana ta hanyar maciji, Shaiɗan ya yaudari Hauwa’u ta yi rashin biyayya ga Allah.
    23. Howard, who at first opposed his wife’s Bible study, remarks: “Many husbands are afraid that their wives are being tricked into joining a religious sect. <> Howard, wanda da farko ya tsananta wa matarsa sa’ad da ta soma nazarin Littafi Mai Tsarki ya ce: “Magidanta da yawa suna jin tsoro cewa an ruɗi matansu su shiga wata ɗarika na addini.
    24. Using a serpent as a cover, he tricked Eve into thinking that she could find greater happiness by acting independently of God. <> Ya yi amfani da maciji, ya ruɗi Hauwa’u ta yi tunanin cewa za ta samu farin ciki mai yawa ta wajen neman ’yancin kai daga Allah.
    25. Thus, when Jehovah warns us against the tricks of the Devil, he does so because he loves us. <> Saboda, yayinda Jehovah yake galgaɗas da mu game da ruɗin Ibelis, yana yin haka domin yana ƙaunarmu.


Google translation of tricks

Dabaru.

  1. (noun) abin zamba <> trick;