Glosbe's example sentences of able [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar able:
- In time, we may be able to lengthen the discussions to include an entire lesson.
Amma a hankali za mu iya tattauna darasi ɗaya a take. [2] - (Ecclesiastes 4:1-3) Similarly, in our day world leaders, even with the latest technical advances, are not able to eliminate suffering.
(Mai-wa’azi 4:1-3) A makamancin hali, a kwananmu fa, shugabannen duniya, har da wayewar kai na zamani, basu iya kawas da shan wahala ba. [3] - The apostle Paul wrote: “God is faithful, and he will not let you be tempted beyond what you can bear, but alongwith the temptation he will also make the way out so that you may be able to endure it.”
Manzo Bulus ya rubuta: “Allah mai-aminci ne, da ba za ya bari a yi muku jaraba wadda ta fi ƙarfinku ba; amma tare da jaraba za ya yi muku hanyar tsira, da za ku iya jimrewa.” [4] - She was able to give a fine witness and make a follow-up arrangement.
Ta ba da shaida mai kyau kuma ta yi shirin ƙara tattaunawa a kan batun. [5] - (John 16:2; Acts 8:1) Yet, even very powerful enemies of God’s people, such as Roman Emperor Nero and Adolf Hitler, have not been able to eradicate God’s loyal ones, who bear his name.
(Yohanna 16:2; Ayukan Manzanni 8:1) Duk da haka, ko abokan gāba masu ƙarfi na mutanen Allah, kamar su Nero da ya mallaki Daular Roma da kuma Adolf Hitl
- In time, we may be able to lengthen the discussions to include an entire lesson.