Noun
bafade or bafada = m | bafadiya = f
- a negative or aggressive person who is bent on defaming and fighting others. <> mutumin da rayuwarsa ta dogora da faɗa.
- A person who flatters in order to seek favour. <> ma'abba, maroƙin baki.
- attendant at a royal court such as a security guard, bodyguard, courtier, or a councillor at the emir's palace.
- (Karin magan/Hausa Idiom) Ba mugun sarki, sai mugun bafade. <> There is no bad king, only a bad courtier. [1]
- Mutunta wanda kake hira da shi, amma hakan ba yana nufin a dinga cewa, “Ranka ya daɗe” ba, sai ka ce bafade da basarakensa. BBC Academy - Halayya a Gaban Makurofo