Noun
Jam'i |
f
- good tidings, glad tidings, news <> kawo labari mai faranta rai.
- And he felt from them apprehension. They said, "Fear not," and gave him good tidings of a learned boy. <> Sai ya ji tsõro daga gare su. Suka ce: "Kada kaji tsõro." Kuma suka yi masa bushãra da (haihuwar) wani yaro mai ilmi. = Sai tsoro ya kama shi game da su. Suka ce, "Kada kaji tsoro," sai suka yi masa bishara da (haihuwar) yaro mai ilmi. --Qur'an 51:28
Related