Alternate spelling: albishiri; albishirinka m, albishirinki f, albishirinku (plural/jam'i)
- kalmar farin ciki mai ma'anar na zo maka da kyakkyawan labari; amsa ita ce goro (ko fate-fate) <> a word used to express the coming of good news where the answer is goro.