f
- wani irin firkaki mai laushi da yake fita daga jikin hatsi idan an yi sirfe. <> Syphilitic pemphigus.
- Synonym: dussa
- Filings of metal. <> ɓarɓashin ƙarfe ko zinariya.
- Synonym: kumfa
- wani irin ciwo na mata. <> Vesicular vulvitis.
- dusar kwano: ƙanzo-ƙanzon fata wana ake rinawa ake maganin ciwon ido da shi.