m
- self-interest, personal preference, bias
- Neman sanin abubuwa ya kan sanya mutum guje wa son rai [1] <> How curiosity can protect mind from bias [2]
- Kuma kada ka bi wanda Muka shagaltar da zũciyarsa daga ambaton Mu, kuma ya bi son ransa, wanda kuma al'amarinsa ya zama ketare haddi ne. <> and do not obey one whose heart We have made heedless of Our remembrance and who follows his own desire and whose affair is ever [in] neglect. Quran 18:28