Noun
f
- clothes, clothing
- Synonym: tufafi
- And yet, nobody can argue with the fact that we are all born, like Gough, without clothes. [1] <> Kuma har yanzu babu wanda zai iya yin jayayya kan cewa ba haka aka haife mu ba, kamar Gough, ba tare da sutura ba. [2]
- So if being naked is so natural, when did our obsession with clothing begin, and why? [3] <> Don haka zama zindir daidai ne kenan. Abin tambaya kawai yaushe muka damfaru da son sanya sutura, kuma mene ne dalili? [4]