Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tattasai

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 20:36, 11 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

m

Bell Peppers <> tattasai
  1. (plural only; not used in singular form) wani irin barkono mai manya-manyan 'ya'ya wanda ba shi da yaji sosai, wanda ake markaɗa shi da timatiri da albasa a yi miya kamar ta dage-dage. <> red or green bell peppers.
    1. Batun noman tattasai da sana'ar kamun kifi da yankin ya ke bugun gaba da shi da aka dakatar sakamakon dokar tabaci na haifar da tarnaki ga al'ummar jihar inji rahoton hukumar. [1]
    2. Tattasai na lalacewa tumatiri na lalacewa wannan gwamnoni sun yadda ba zamu yadda da shi ba a koina [2]