- hard work, hard labor.
- we have certainly created man for hard work. <> lalle ne, mun halitta mutum cikin wahala. = [ 90:4 ] lalle ne, mun halitta mutum ya yi aikin tukuru (domin ceton kansa). --Qur'an 90:4
- Ronaldo, na mai cewa zai ci gaba da yin aikin tukuru daga shekara zuwa shekara domin kwallon kafa rayuwarsa ce kuma yana matukara sha’awar murza tamola. [1]
- Their expectations are both staggering and non-negotiable — and their teams know it. [2] <> Abinda su ke nema daga ma’aikatansu shi ne aiki tukuru ba tare da sassauci ba – kuma ma’aikatan sun san da haka. [3]