Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

dafa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 21:49, 13 March 2019 by Maintenance script (talk | contribs) (../../rollbackEdits.php mass rollback)

Verb

  1. girka abu da ruwa a kan wuta har ya nuna. <> to cook, boil, steam.
  2. cooked = ya dafu/dahu.
  3. to blacken, darken <> mai da abu baƙi
    Rana ta dafa shi har ya yi baƙi.

Verb 2

dafa | dafe | dafo

  1. ɗora tafin hannu kan kafaɗa ko kan wani abu don neman dogaro.
  2. karɓa ko amsa. <> accept or answer.
  3. kama wani abu ta amfani da dabara. <> to smartly capture something.
    Ya dafe kazarsa da ta kucce.