- of great quality, important, useful.
- abinci mai inganci <> nutritious food.
- Abinci mai inganci, ana haɗa shi ne da ire-iren kayan abincin da suke bada kuzari da kuma sinadarai masu amfani. <> Nutritious first foods are prepared from a variety of food groups and are rich in energy and key nutrients. [1]