Noun
- The plural form of sakatariya; more than one (kind of) sakatariya.
- Ko baya ga ayyukan gyare-gyaren ofisoshi da bayar da kyakkyawar kulawar da ta kamata ga Manyan Sakatariyoyi na Gwamnatin Tarayya guda ashirin da uku dake kasarnan, yanzu haka Gwamnatin Tarayya tana ginin sababin Sakatariyoyi guda daya a cikin kowanne sashe guda shida da su ka yi kasarnan [1]