- See also saurara
- listening, hearing.
- those who turned a blind eye to my reminder and could not stand listening ˹to it˺. <> waɗanda idanunsu suka kasance a cikin rufi daga tuna ni, kuma sun kasance ba su iya saurarawa. = [ 18:101 ] wadanda idanunsu suka kasance a rufe da tunawa da ni. kuma sun kasance ba su iya saurarawa ba. --Qur'an 18:101