Verb
yi zato / zata / zaci / zace
- to think or guess, to have thought, assume, predict, imagine <> tsammani ko rashin tabbatar da shaida kan wani abu
Glosbe's example sentences of zaci
- zaci. <> expect, expected.
- Da shigewar lokaci, mun koya zama da labshin hali don kada mu zaci fiye da abin da muke da shi. <> With the passing of time, we have learned to be reasonable and not to expect more than is possible. | expect
- Sa’ad da yake yin magana ga Helenawa a ƙasar Atina, Bulus ya ce: “Ba ya kamata mu zaci Allantaka tana kama da zinariya, ko azurfa, ko dutse, abin da a kan sassaƙa ta wurin sana’ar mutum da dabarassa. <> When speaking to the Greeks in Athens, Paul said: “We ought not to imagine that the Divine Being is like gold or silver or stone, like something sculptured by the art and contrivance of man. | Being
- Bulus ya rubuta: “Gama idan mutum ya zaci kansa wani abu ne, shi kuwa ba kome ba ne, ruɗin kansa ya ke yi.” <> “If anyone thinks he is something when he is nothing,” Paul wrote, “he is deceiving his own mind.”
- Hakika, za mu zaci cikarsa bada daɗewa ba. <> In fact, we can expect the fulfillment of it very soon. | expect
- Saboda kuma ta zaci shi ne mai aikin lambun, ta ce masa: “Maigida, in kai ne ka ɗauke shi, gaya mini inda ka sa shi mana, ni kuwa in ɗauke shi.” <> Thinking he is the gardener, she answers: “Sir, if you have carried him off, tell me where you have laid him, and I will take him away.” | he
- (Yaƙub 4:4) Babu shakka, idan muna son mu zama abokan Jehovah, dole mu zaci cewa duniyar Shaiɗan za ta ƙi mu.—Yohanna 15:19; 1 Yohanna 3:13. <> (James 4:4) Conversely, if we want to be Jehovah’s friends, we must expect Satan’s world to hate us.—John 15:19; 1 John 3:13. | expect
- 12 Daidai ne mutane su zaci cewa mai hidimar Allah ya kamata ya kasance da tsabta a hanyar rayuwarsa. <> 12 It is reasonable that people should expect a minister of God to be clean and orderly in his way of life. | expect
- 5 Mu Kiristoci a yau ma, za mu zaci a tsananta mana. <> 5 As Christians, we too expect to be persecuted. | expect
- (Zabura 37:21) An umurci yara su yi biyayya ga iyayensu, an zaci ubanni su yi renon yaransu cikin “horon Ubangiji da gargaɗinsa.” <> (Psalm 37:21) Children are commanded to be obedient to their parents, and fathers are expected to bring up their children in the “mental-regulating of Jehovah.” | expected
- 3. (a) Me ya sa mutanen Jehovah a yau za su zaci wahala? <> 3. (a) Why should Jehovah’s people today expect tribulations? | expect
- Duk da haka, idan muna da filako, ba za mu zaci cewa wasu kullum su yi yadda muke so ba. <> Yet, if we are modest, we will not always expect others to perform as we would like them to. | expect
- Kada ka zaci cewa ’yan’uwanka Kiristoci kamilai ne. <> Do not expect perfection from your fellow believers. | expect
- 18 Yesu ya yi kashedi: “Lokaci ma na zuwa da kowa ya kashe ku zai zaci bautar Allah yake yi.” <> 18 Jesus also warned: “The hour is coming when everyone that kills you will imagine he has rendered a sacred service to God.”
- (Ibraniyawa 12:11) Hakika, bai kamata wani ya zaci kamilta daga wasu ba, ko kuwa ya dinga yin gargaɗi a kan ƙananan abubuwa ko kuma wasu al’amura da Littafi Mai Tsarki ya ƙyale mu tsai da shawarar. <> (Hebrews 12:11) Of course, no one should expect perfection of others, nor should he constantly give counsel about trivial things or on matters that the Bible leaves to personal choice. | expect
- Saboda haka, Kiristoci za su zaci irin haka a waɗannan miyagun “kwanaki na ƙarshe.” <> Christians can therefore expect nothing less during these evil “last days.” | expect nothing
- Za ka zaci matar da ’ya’yan su guje shi domin abin da ya yi? <> Would you expect his wife and children to be repelled by this act? | expect
- Tunawa da baftisma da aka yi a Fentikos na shekara ta 33 K.Z., ta yaya za mu zaci wannan maya haihuwa za ta faru a yau? <> Keeping in mind the baptisms that occurred on Pentecost 33 C.E., how should we expect the new birth to take place today? | expect
- Tun da shike Yesu ne ya yi alkawalin, yana da kyau mu zaci cewa a shirye yake ya cika shi. <> Since Jesus made the promise, it is safe to assume that he is willing to fulfill it. | he
- Littafi Mai Tsarki ya ba da wannan ja-gora mai ƙarfi: “Idan mutum ya zaci kansa wani abu ne, shi kuwa ba kome ba ne, ruɗin kansa ya ke yi.” <> The Bible gives this strong direction: “If anyone thinks he is something when he is nothing, he is deceiving his own mind.”