Toggle menu
24.9K
762
183
165K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

HausaRadio.net

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Kanun Labaran Hausa [3] [4] [5]

Date Newsreader News Listen
2025-11-15 BBC Hausa's Aisha Sharif Baffa
  1. a cikin shirin zakuni cewar shugaba trump ya ce zai shigar da bbc ƙara ta neman diyar dala biliyan biyar duk da abuwar da bbc ta nemi akan wani bidiyonsa da ta nuna bisa kuskure [6] (fb/omni)
  2. A cikin shirin zakulciwar Shehu Baturi ya ce zai shiga da BBC 9kara. Tane mandir dala bilion biyar. Duk da abuwar da BBC ta nema a kan wani bidiyar sa da ta nuna bisa kuskure. [7] (11labs STT)
  3. A cikin shirin, za ku cewar shugaba Trump ya ce zai shigar da BBC ƙara ta neman diyyar $5 billion duk da afuwar da BBC ta nema a kan wani bidiyonsa da ta nuna bisa kuskure. (humanly transcribed)
20251115 0604 bbchausa Trump's $5B lawsuit [1] [2]
2025-11-03 DW Hausa's Abdul-raheem Hassan
  1. Za a ji martanin wasu mazauna yankin arewa maso gabashin Nigeria🇳🇬 bayan taƙaddama ta kunno kai tsakanin gwamnatin ƙasar da Amurka🇺🇸 akan zargin yi wa kiristoci✝️ kisan gilla.
  2. Ƙungiyar
https://www.youtube.com/live/0iVoM1x_MFU
2025-11-02 DW Hausa's Muntaqa Ahiwa
  1. An kama wasu da ake zargi da kai hari cikin jirgin ƙasa a birnin London na ƙasar Birtaniya🇬🇧.
  2. Fadar Vatican🇻🇦 ta yi kiran da a kawo ƙarshen zubar da jini da ake gani a halin yanzu a Sudan🇸🇩.
  3. A karon farko cikin shekaru sama da 70, shugaban Syria🇸🇾 zai kai ziyara a ƙasar Amurka🇺🇸.
https://www.youtube.com/live/qX4dN-x4Q64?si=vEJWpIQq6D0r_nFK&t=77
2025-10-29 RFI Hausa's Ruqayya Abba Kabara
  1. Ana cigaba da zaman ɗar-ɗar a wasu sassan Kamaru🇨🇲 a sakamakon rikicin bayan zaɓe da ya biyo bayan nasarar Paul Bia. [8] <> Tensions continue in some parts of Cameroon following the post-election[9] conflict that came after Paul Biya's victory. [10] [11] [12]
  2. Al'ummar Tanzania🇹🇿 sun far hallara a rumfunar zaɓe don kaɗa ƙuri'a a zaɓan shugaban ƙasa. <> The people of Tanzania have begun to gather at polling stations to cast their votes in the presidential election [13] [14] [15] [16]
  3. Mutane 64 -- ciki har da yara, sun mutu a hare-haren da dakarun Isra'ila🇮🇱 suka kai a Gaza🇵🇸. <> 64 people -- including children -- have died in attacks carried out by Israeli forces in Gaza. [17] [18] [19]
20251029 1301 RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar 29-10-2025…

https://www.youtube.com/watch?v=CWxHhUGthRU

Labarai a Hausa[20]


International Hausa Broadcasters Twitter List including @VOA60News and @VOAHausa