Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Ibilis

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Proper noun
Ibilis

Proper noun
Satan

m

  1. sunan aljanin da ya yi zama a Aljanna tare da mala'iku, ya kuma saɓa wa umarnin Ubangiji lokacin da aka umarce su da su yi wa Annabi Adam sujjada, amma ya ƙi; yana yaudarar mutane ya sa su saɓi Ubangiji <> the devil, Satan

Derived Words