Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:ƙyama

Discussion page of ƙyama

Glosbe's example sentences of ƙyama [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar ƙyama:
    1. Suna tsammanin za su iya yin haɗin bauta, su faranta wa Baal rai ta bukukuwansu masu ban ƙyama kuma har ila su nemi tagomashin Jehobah Allah.
      They thought that they could have it both ways —that they could appease Baal with their revolting rituals and still ask favors of Jehovah God. [2]

    2. Sa’ad da Yuƙub ya ji abin da yayansa suka yi, sai ya ce musu: “Kun wahalshe ni, da kun sa in zama abin ƙyama a cikin mazaunan ƙasan, . . . za su tar mani, su buga ni: zan hallaka kuwa, da ni da gidana.”
      When Jacob learned of his sons’ actions, he rebuked them, saying: “You have brought ostracism upon me in making me a stench to the inhabitants of the land, . . . and they will certainly gather together against me and assault me and I must be annihilated, I and my house.” [3]

    3. Matsayinsa a hadayar rayukan miliyoyi a kan goyon bayan limamai a yaƙe-yaƙe, abin ƙyama ne ƙwarai!
      And her role in the sacrificing of millions of lives on the altar of clergy-supported warfare is disgusting indeed! [4]

    4. Ana iya fassara ‘ƙyama’ ta zama “mugun ƙiyayya.”
      Abhor” can be translated “hate exceedingly.” [5]

    5. Bayan ya taɓa shi, cutar da ta sa ya zama abin ƙyama ta rabu da shi!
      Following that one touch, the disease that had made him an outcast was gone! [6]

    6. Ko da yake sun keɓe kansu ga Allah na gaskiya, Isra’ilawa sun “zo Baal-peor, suka keɓe kansu ga abin nan mai-ban ƙyama.”
      Though dedicated to the true God, Israelites “went in to Baal of Peor, and they proceeded to dedicate themselves to the shameful thing.” [7]

    7. Game da Isra’ilawa, waɗanda “suka ba shi haushi da allolinsu abin ƙyama,” Allah ya ce: “Zan ɓoye fuskata a gare su.”
      Regarding Israel, who “angered him with abominable idols,” God foretold: “I will hide my face from them.” [8]

    8. ABIN DA KALMAR ALLAH TA CE: “Mashiririci abin ƙyama ne ga Ubangiji: Amma asirinsa yana tare da masu-adalci.”
      WHAT THE BIBLE SAYS: “Jehovah detests a devious person, but His close friendship is with the upright.” [9]

    9. Sa’ad da wannan yaƙin ya ƙare, mutane a ko’ina za su fahimci cewa lalle yaƙi abin ƙyama ne marar kan gado.
      When that battle is over, people everywhere will view war as incomprehensible and repulsive. [10]

    10. Allah ya kira su “al’amuransu na ban ƙyama” da kuma ‘gumaka.’
      God calls them “disgusting things” and “dungy idols.” [11]

    11. Dukan waɗannan mata da maza sun san abin da Allah yake ƙyama, kuma suna tunani da kuma aikata abubuwa cikin jituwa da haka.
      All such men and women know what God hates, and they think and act accordingly. [12]

    12. Ka ɗauke su kamar yadda Jehobah yake ɗaukansu—abin “ƙyama.”—Kubawar Shari’a 27:15.
      By all means, come to view them as Jehovah does —as something “detestable.” —Deuteronomy 27:15. [13]

    13. Saboda haka, tsoron Allah yana rinjayar ɓangarori biyu na rayuwarmu: halinmu ga Allah da kuma halinmu ga ayyuka da yake ƙyama.
      Thus, fear of God influences two important aspects of our lives: our attitude toward God and our attitude toward conduct that he hates. [14]

    14. Sa’ad da wannan yaƙin ya ƙare, mutane a ko’ina za su fahimci cewa lalle yaƙi abin ƙyama ne marar kan gado
      When Armageddon is over, people everywhere will view war as incomprehensible and repulsive [15]

    15. Hakika, tunanin cin amanar Jehobah ta wajen bauta wa gunki tana da ban ƙyama ga Kiristoci na gaskiya.
      Indeed, the very thought of betraying Jehovah by worshipping an idol is repulsive to a true Christian. [16]

    16. 9 Ka gwada abubuwan da mutane suke ƙyama a tsakanin shekara ta 1940 zuwa 1959 da waɗanda ke faruwa yau a wajajen aiki da nishaɗi da wasanni da kuma ado da tufa.
      9 Think about the contrast between what was found shocking in the 1940’s or 1950’s and what is taking place today in the workplace, in the field of entertainment, in sports, and in fashion. [17]

    17. Da waɗannan kalaman, Yesu yana nuna cewa dole ne Kirista ya fuskanci tsanani, ƙyama, har ma da mutuwa, tun da shi ba na duniya ba ne.
      By this expression, Jesus showed that a Christian must be prepared to accept persecution, contempt, or even death, since he is no part of the world. [18]

    18. Ko idan ma Siman da “gidansa yana bakin teku” ba ya kusa da wurin jimansa, Siman yana ‘kasuwanci da ake ƙyama da yake rage darajar duk wanda yake yin sa,’ in ji Farrar.—Ayukan Manzanni 10:6.
      Even if Simon’s “house by the sea” was not adjacent to his tannery, Simon was engaged in ‘a trade that was looked on with disgust and thus tended to lower the self-respect of all who undertook it,’ says Farrar.—Acts 10:6. [19]

    19. Taɓa fata da gawayen dabbobi dabam dabam da ake amfani da su a wannan kasuwanci, da kayayyaki da yake bukata, ya sa ba shi da tsarki kuma da ban ƙyama a idanun wanda ya nace wa doka.”
      The daily contact with the hides and carcases of various animals necessitated by this trade, and the materials which it requires, rendered it impure and disgusting in the eyes of all rigid legalists.” [20]

    20. Gama wanda ya aika waɗannan al’amura duka abin ƙyama ne ga Ubangiji [Jehovah].” —Kubawar Shari’a 18: 10-12.
      For everybody doing these things is something detestable to Jehovah.”—Deuteronomy 18:10-12. [21]

    21. Wane irin alhaki na “abubuwa masu-ban ƙyama” ne “Babila Babba” take da shi?
      “Babylon the Great” is responsible for what sort of “disgusting things”? [22]

    22. 11 Mun kuma sani cewa waɗanda suke da hannu cikin kowanne irin sihiri—duba, maita, ko kuma ƙoƙarin yin magana da matattu—abin ƙyama ne ga Jehovah.
      11 We are also aware that those who indulge in any form of spiritism —practicing divination, employing witchcraft, or trying to communicate with the dead— are detestable to Jehovah. [23]

    23. Jehobah ya bayyana wa annabi Ezekiel cewa ana yin abin ban ƙyama a ɓoye, ya ce: “Ya ɗan mutum, ko ka ga abin da dattiɓan gidan Isra’ila su ke yi a cikin duhu?
      Jehovah revealed to the prophet Ezekiel that detestable things were being done in private, saying: “Have you seen, O son of man, what the elderly ones of the house of Israel are doing in the darkness, each one in the inner rooms of his showpiece? [24]

    24. Sa’ad da muke nazarin Littafi Mai Tsarki, muna koyan abin da Jehobah yake ƙauna da kuma abin da yake ƙyama.
      As we study the Bible, we learn what Jehovah loves and what he hates. [25]

    25. (Misalai 4:18) A shekarun baya bayan nan, an ƙarfafa mu mu sake dubawa da fahimta mai zurfi—a cikinsu da—tsara da ba za ta wuce ba kafin ƙarshe ya zo, almara ta tumaki da awaki, abin ƙyama da kuma lokacin da za ta tsaya a wuri mai tsarki, sabon alkawari, sake kamani, da kuma wahayin haikali na littafin Ezekiel.
      (Proverbs 4:18) In recent years, we have been encouraged to look again with deeper understanding at —among other things— the generation that will not pass away before the end comes, the parable of the sheep and the goats, the disgusting thing and when it will stand in a holy place, the new covenant, the transfiguration, and the temple vision of the book of Ezekiel. [26]


Retrieved August 29, 2020, 5:35 pm via glosbe (pid: 26062)