Glosbe's example sentences of absence [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar absence:
- If we follow him, he will help us to gain inner peace, which includes a confident expectation of seeing in the future total peace —which will mean the absence of violence, war, and crime.
Idan muka bi shi, zai taimake mu mu sami kwanciyar hankali, wanda ya haɗa da tabbacin fata na samun cikakken salama a nan gaba—wanda zai nufi ƙarshen nuna ƙarfi, yaƙi, da kuma aika laifi. [2] - After Paul had worked hard to build the faith of Christians in Philippi, he wrote to them: “Consequently, my beloved ones, in the way that you have always obeyed, not during my presence only, but now much more readily during my absence, keep working out your own salvation with fear and trembling.”
Bayan Bulus ya yi ƙoƙari sosai ya gina bangaskiyar Kiristoci a Filibi, ya rubuta musu: “Saboda haka ya ƙaunatattuna, kamar yadda kullum kuke biyayya, haka yanzu kuma, ku yi ta yin aikin ceton nan naku da halin bangirma tare da matsananciyar kula, ba wai sai ina nan kawai ba, har ma fiye da haka in ba na nan.” [3] - Some take this absence as an indication that Joseph died sometime before Jesus’ ministry began.
Wasu sun ce wataƙila Yusufu ya mutu ne kafin Yesu ya soma hidimarsa. [4] - Therefore, it is impossible to determine the length of his absence.
Saboda haka, ba zai yiwu ba a san tsawon lokaci da ya yi tafiya ba. [5] - Russell, the first president of the Watch Tower Society, once asked Brother Macmillan for his thoughts on who might take charge of the work in his absence.
Russell, shugaban Watch Tower Society na farko, ya taɓa tambayar Ɗan’uwa Macmillan wanene yake tunanin zai iya kula da aikin idan ba ya nan. [6] - How does a parent’s absence affect the children?
Idan iyaye ba sa tare da ’ya’yansu, ta yaya hakan yake shafan su? [7] - To some, the word simply means the absence of friction or strife.
Ga wasu mutane kalmar tana nufin rashin jayayya. [8] - It has been noted that Joseph’s absence from the record of Jesus’ ministry is remarkable because Jesus’ other family members —his mother, brothers, and sisters— are mentioned.
An lura cewa rashin ambatar Yusufu a labarin hidimar Yesu ya nuna cewa ya riga ya rasu, saboda an ambaci wasu daga cikin iyalinsa, kamar mamarsa, ’yan’uwansa maza da mata. [9] - How does a husband’s absence affect his ability to fulfill his role as family head?
Ta yaya rashin kasancewar Mahaifi a gida yake shafan matsayinsa na shugaban iyali? [10] - Ordinary things —such as coming home to an empty house— reminded him of his father’s absence.
Wasu abubuwa kamar, komawa gidan da babu kowa, yana tuna masa da mutuwar mahaifinsa. [11] - In the absence of specific laws, how can we know what choices will please Jehovah?
Idan Littafi Mai Tsarki bai ba da doka a kan wani batu ba, ta yaya za mu san abin da ya kamata mu yi da zai faranta wa Jehobah rai? [12] - In the absence of their Master, some Hebrew Christians were starting to drift away from the true faith.
Domin Shugabansu ba ya nan, wasu Kiristoci Ibraniyawa suka fara zakuɗa daga bangaskiya ta gaske. [13] - In Samuel’s absence, Saul may have thought that what he did was sensible.
A lokacin da Sama’ila ba ya nan, wataƙila Saul yana ganin abin da ya yi daidai ne. [14] - 4 A father’s absence also erodes his ability to fulfill his role as family head.
4 Idan mahaifi ba ya zama a gida tare da iyalinsa, yana da wuya ya cika hakkinsa a matsayin shugaban iyalin. [15] - Roald had a well-paying job that he really enjoyed, but he asked for a year-long leave of absence.
Roald yana aikin da ake biyansa albashi mai tsoka sosai, amma sai ya ce a ba shi hutu na shekara guda. [16] - Death is the absence of life.
Mutuwa rashin rai ne. [17] - This is made clear at Zephaniah 3:18-20, where we read: “‘The ones grief-stricken in absence from your festal season I [Jehovah] shall certainly gather together; absent from you they happened to be, because of bearing reproach on her account.
Wannan a bayyane yake a Zafaniya 3:18-20, inda muka karanta: “Zan tara waɗanda suka yi makoki domin idi, Waɗanda ke tare da ke, wato waɗanda nawayar zaman talala ta zamar musu abin zargi. [18] - * (Matthew 4:20, 21; 13:54-56; 27:56; Mark 15:40; John 19:25) On the return trip, Joseph and Mary may have assumed that Jesus was with relatives, so at first his absence was not noticed.
* (Matta 4:20, 21; 13:54-56; 27:56; Markus 15:40; Yohanna 19:25) Sa’ad da suke komawa gida, Yusufu da Maryamu suna zaton cewa Yesu yana tare da danginsu ne, shi ya sa da farko ba su lura ba cewa ba ya tare da su. [19] - Do your children adhere to Jehovah’s laws during your absence?
Yaranka suna bin dokokin Jehobah a lokacin da ba ka nan? [20] - Yet, it is more than the absence of all badness.
Amma, ya wuci guje wa yin abin da ba shi da kyau kawai. [21] - Jeanine brings up another problem: “It can be a real challenge to reject the tendency to make your son the head of the household so as to make up for the absence of a husband.
Jeanine ta zaro wata matsala kuma: “Kalubale ne ƙwarai na ƙi ba da aikin zama shugaban gida wa yaro domin ya cika gurbin da maigidan ya bari. [22] - While secular authorities may be impressed by our faith, they express amazement at the absence of ill-will or rancor on our part.
Yayin da bangaskiyarmu tana burge ma’aikata, suna yin mamaki ba mu da wani ƙiyayya ko gāba. [23] - 3:17, 18) Thus, we cannot maintain righteous conduct in the absence of peace.
3:17, 18) Saboda haka, idan ba ma cikin salama, ba za mu iya yin abin da ya dace ba. [24] - Upon obtaining a leave of absence from our assignment, Eva and I returned to the United States.
A cikin wasiƙar, ta gaya mini cewa mahaifina yana da ciwon Kansa kuma ciwon ya yi tsanani. [25] - How did one father begin to repair the damage his absence had caused, and with what result?
Ta yaya wani mahaifi ya sake gyara dangantakarsa da iyalinsa sa’ad da ya dawo gida kuma da wane sakamako? [26]
- If we follow him, he will help us to gain inner peace, which includes a confident expectation of seeing in the future total peace —which will mean the absence of violence, war, and crime.
Retrieved December 7, 2020, 7:20 pm via glosbe (pid: 4092)