Glosbe's example sentences of affirm [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar affirm:
- (1 Chronicles 16:36; Psalm 41:13) By saying “Amen” at the end of our own prayer, we affirm that our expressions were made with sincerity.
(1 Labarbaru 16:36; Zabura 41:13) Ta wajen cewa “Amin” a ƙarshen addu’a, muna tabbatarwa ne cewa furcin da muka yi da gaske ne. [2] - Why did Jesus refuse to be called “Good Teacher,” and what profound truth did he thereby affirm?
Me ya sa Yesu ya ƙi a kira shi “Malam managarci,” kuma wace gaskiya ce mai zurfi wannan ya tabbatar? [3] - Jesus also used “amen” to affirm the truthfulness of what was said, but he did so in a unique way.
Yesu ma ya yi amfani da kalmar nan “amin” don ya nuna cewa abin da yake faɗa gaskiya ne, amma ya yi hakan a hanya ta musamman. [4] - Just as Peter had denied his Lord three times, Jesus now gave him the opportunity to affirm his love three times before his fellows.
Kamar dai yadda Bitrus ya musunci Ubangijinsa sau uku, Yesu ya ba shi zarafin nuna yadda yake ƙaunarsa sau uku a gaban mabiyansa. [5] - Just as Peter had denied his Lord three times, Jesus now gave him the opportunity to affirm his love three times before his fellows.
Kamar dai yadda Bitrus ya musunci Ubangijinsa sau uku, Yesu ya ba shi zarafi ya nuna zurfin ƙaunarsa sau uku a gaban mabiyinsa. [6]
- (1 Chronicles 16:36; Psalm 41:13) By saying “Amen” at the end of our own prayer, we affirm that our expressions were made with sincerity.
Retrieved June 23, 2019, 12:10 pm via glosbe (pid: 4089)