Glosbe's example sentences of aikawa [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar aikawa:
- Amma idan abin da ba ni so, shi ni ke aikawa, ba ni ne mai-aikawa ba, amma zunubi da ke zaune.”
If, now, what I do not wish is what I do, the one working it out is no longer I, but the sin dwelling in me.” [2] - Ba da daɗewa ba bayan wannan lokacin, sabuwar ikilisiyar da aka kafa a Filibi ta aikawa Bulus kayayyaki sau biyu sa’ad da ya yi makonni tare da ’yan’uwansa a Tasalonika, da ke da nisa kusan mil 100 daga wurin.
Not long thereafter, the newly formed congregation in Philippi twice sent provisions to Paul during his stay of several weeks with fellow believers in Thessalonica, nearly 100 miles (160 km) away. [3] - Da yawa suna aikawa da masu wa’azi na ƙasashen waje don su nemi ’yan tuba a wasu ƙasashe.
Many send out missionaries to make proselytes in other lands. [4] - 6 Ayar Nassi na wannan talifin ta gaya mana cewa Kalmar Allah “mai-aikawa” ce.
6 The caption text for this article reminds us that the word of God “exerts power.” [5] - 6 Ƙa’idodi suna aikawa, muhimmiyar gaskiya ce, Kiristoci masu hikima sun koya su so su.
6 Principles are living, essential truths, and wise Christians learn to love them. [6] - Bisa ga bukatun ƙasarku, ga irin gudummawar da za ka iya aikawa kai tsaye:
Depending on local conditions, the types of donations that you can send directly may include: [7] - Manzo Bulus ya rubuta: “Abin da ni ke aikawa, ba shi ni ke nufin yi ba; amma abin da ni ke ƙinsa, shi ni ke aikawa.”—Romawa 7:15.
The apostle Paul wrote: “What I wish, this I do not practice; but what I hate is what I do.” —Romans 7:15. [8] - “Sarari” yana kwatanta tunani na Shaiɗan, wato, “ruhun [tunanin] da ke aikawa yanzu a cikin ’ya’yan kangara.”
“The air” symbolizes satanic thinking, “the spirit [mental inclination] that now operates in the sons of disobedience.” [9] - Ina yadda yanayin baƙinciki ke aikawa?
How does the grieving process work? [10] - Nassosin suna kunshe wasu shawarwarai masu aikawa.
The Scriptures contain some practical advice. [11] - Ga irin gudummawar da za ka iya aikawa kai tsaye:
The types of donations that you can send directly are the following: [12] - Ƙa’idodi na Kirista zai zama abu mai aikawa sosai idan ka yi amfani da su a yankinka yanzu, kuma za su zama tushe na haɗa dukan ‘al’ummai, ƙabilu, da mutane’ na dukan duniya a ƙarƙashin Mulkin Allah bisa ’yan Adam.—Ru’ya ta Yohanna 7:9, 10.
Christian principles can be of real value if applied to your community now, and they will be the basis for uniting all ‘nations, tribes, and peoples’ earth wide under the rule of God’s Kingdom over mankind.—Revelation 7:9, 10. [13] - Ta yaya kalmomin 1 Korinthiyawa 15:58 suke aikawa a yau?
How do the words of 1 Corinthians 15:58 apply today? [14] - Tana aikawa domin abin da wasu suke so, ko idan ba su so haka ba a lokacin, yadda yake ne sa’ad da aka yi wa yara horo ta ƙauna.
It consistently acts in the very best interests of others, even if they do not fully appreciate it at the time, which is often the case with children when loving discipline is involved. [15] - A matsayin mu na kasar da ta fi samar da horaswa a fannin wanzar da zaman lafiya a Nahiyar Afirka, mu na aikawa tare da barin dakarun mu a kasashe domin su bada gudunmawar su a yaki da ta’addanci, cire boma-boman da aka binne, da kuma tabbatar da sauyin gwamnati ba tare da tarzoma ba.
As the largest contributor of peacekeeping capacity-building in Africa, the United States trains, deploys, and sustains forces that provide counterterrorism support, remove landmines, and facilitate peaceful transitions of power. [16] - Manzo Bulus ya bayyana dalilin haka a wasiƙarsa zuwa Kiristocin da ke Afisa: “Ku kuma ya rayadda ku, yayinda ku ke matattu ta wurin laifofinku da zunubanku, inda ku ke tafiya a dā bisa ga zamanin wannan duniya, ƙarƙashin sarkin ikon sararin sama, ruhun da ke aikawa yanzu a cikin ’ya’yan kangara.”
The apostle Paul explains why in his letter to Ephesian Christians: “You at one time walked according to the system of things of this world, according to the ruler of the authority of the air, the spirit that now operates in the sons of disobedience.” [17] - • Ta yaya Ubangijin girbi ya amsa roƙon aikawa da ƙarin ma’aikata?
• How has the Master of the harvest answered the plea for more workers? [18] - Bulus ya ce: “Ga wanda yake da iko shi aikata ƙwarai da gaske gaba da dukan abin da muke roƙo ko tsammani, bisa ga ikon da ke aikawa a cikinmu, a gare shi ɗaukaka cikin ikklisiya da kuma cikin Kristi Yesu zuwa ga dukan tsararaki na zamanan zamanu.
Paul wrote: “To the one who can, according to his power which is operating in us, do more than superabundantly beyond all the things we ask or conceive, to him be the glory by means of the congregation and by means of Christ Jesus to all generations forever and ever. [19] - Kowane cikin albarkar na nuna amfanin mizanan Jehovah, cewa suna aikawa da gaske.
Any such tangible benefits prove the value of Jehovah’s standards, that they truly are practical. [20] - (2 Samu’ila 11:1-27; 12:15-18) Ko kuma ka yi tunanin manzo Bulus da ya faɗa a fili: “Gama nagarta da ni ke so in yi, ba na aikawa ba: amma mugunta da ba na so ba, ita ni ke aikawa.”
(2 Samuel 11:1-27; 12:15-18) Or think of the apostle Paul, who openly confessed: “For the good that I wish I do not do, but the bad that I do not wish is what I practice.” [21] - Amma furcin cewa “Abinda ba a gani, ba a tuna da shi” baya aikawa a nan.
But the saying “Out of sight, out of mind” may not apply here. [22] - “Su kan faɗi, ba su kuwa aikawa,” Yesu ya ce game da su.
“They say but do not perform,” Jesus said of them. [23] - Ka tambayi kanka, ‘Ko su ne mutanen da Allah yake aikawa su taimaka mini in ƙulla abota da shi?’
Ask yourself, ‘Could it be that God is using them to reach out to me?’ [24] - Ya dace da Afisawa 2:2 ta kira Iblis “sarkin ikon sararin sama, ruhun [ko halin] da ke aikawa yanzu a cikin ’ya’yan kangara.”
Accordingly, Ephesians 2:2 calls the Devil “the ruler of the authority of the air, the spirit [or, dominant attitude] that now operates in the sons of disobedience.” [25] - Wannan daidai yake da “ruhun duniya,” ko kuma “ruhun da ke aikawa yanzu a cikin ’ya’yan kangara.”
This reflects “the spirit of the world,” or “the spirit that now operates in the sons of disobedience.” [26]
- Amma idan abin da ba ni so, shi ni ke aikawa, ba ni ne mai-aikawa ba, amma zunubi da ke zaune.”
Retrieved June 23, 2019, 6:12 pm via glosbe (pid: 19786)