Glosbe's example sentences of alert [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar alert:
- What will help us to remain alert so that we can listen and learn? —Deut.
Mene ne zai taimaka mana mu kasance a faɗake don mu saurari abin da ake faɗa kuma mu koyi darussa masu kyau?—K. [2] - 12 An alert observer tries to avoid distractions.
12 Idan muna yin lura a hidima, ba za mu ƙyale kome ya janye hankalinmu sa’ad da muke wa’azi ba. [3] - 11 By our striving to be alert and observant like Jesus and Paul, we can discern how best to awaken interest in those we meet.
11 Idan muna lura kuma mun san bukatun mutane kamar yadda Yesu da kuma Bulus suka yi, za mu san yadda za mu taimaka musu. [4] - To what danger do you need to be alert when examining yourself in the light of the Scriptures?
Wane haɗari ne kake bukatar ka mai da wa hankali sa’ad da ka ke bincika kanka ta wajen yin amfani da Nassosi? [5] - Instead of remaining alert, however, Peter and his companions fell asleep.
Yesu ya gaya musu su yi tsaro, amma Bitrus da sauran manzannin suka yi barci. [6] - Jesus stayed near the town’s well to rest, but he kept alert, and he saw an opportunity to witness.
Yesu ya zauna a bakin rijiya da ke garin don ya huta, amma ya kasance a faɗake, kuma sai ya samu zarafin yin wa’azi. [7] - We know that these provisions from Jehovah help us to stay spiritually alert, well-fed, and “healthy in faith.” —Titus 2:2.
Mun san cewa Jehobah ne yake tanadar mana da waɗannan littattafan don mu kasance a faɗake, mu kusace shi kuma mu kasance “sahihai cikin bangaskiya.”—Tit. 2:2. [8] - To protect your loved ones and your valuables, you would keep alert, watchful.
Domin ka kāre ƙaunatattunka da kuma dukiyarka, za ka kasance a faɗake. [9] - Workers on a construction site must always be alert.
Ya kamata ma’aikata a filin gine-gine su zama a shirye a kowanne lokaci. [10] - Jehovah’s people avoid speculation but remain spiritually alert, fully aware of political and religious developments that fit into the framework of the fulfillment of Bible prophecy.
Mutanen Jehovah suna guje wa kame-kame amma sun kasance a faɗake a ruhaniya, suna sane da yanayin siyasa da na addini da suke cika annabcin Littafi Mai Tsarki. [11] - 15 Our imperfect flesh can weaken our resolve to stay alert.
15 Da yake mu ajizai ne, hakan zai iya hana mu kasancewa a faɗake. [12] - Are you alert to the guidance given at our meetings on how we can use these tools and how to do so most effectively?
Muna samun ja-gora game da yadda za mu yi amfani da waɗannan kayayyakin aiki da kyau a taron ikilisiya. [13] - Today, terrorism has put the whole world on alert, and many terrorist groups claim to have religious ties.
A yau, ta’addanci ya ta da hankalin dukan duniya, kuma da yawa cikin rukunonin ’yan ta’adda suna da’awar cewa suna da goyon bayan addini. [14] - Remain Spiritually Alert and Active
Ka Yi Tsaro da Ƙwazo a Ibadarka [15] - Alex should again encourage Steve to speak to the elders and tell him that if he does not do so within a reasonable period of time, then Alex will alert them. —Lev.
Alex ya sake ƙarfafa shi ya tattauna batun da dattawa kuma ya gaya masa cewa idan bai yi hakan ba bayan ’yan kwanaki, shi da kansa zai kai ƙaransa.—Lev. [16] - Yes, being alert to an opportunity to speak about your faith can bear fruit.
Hakika, kasancewa a faɗake ka yi amfani da zarafi ka yi magana bisa bangaskiyarka na ba da amfani. [17] - However, we can remain alert if we reason carefully on the points under consideration.
Amma, za mu iya kasancewa a farke idan muna tunani sosai a kan darassi da ake bincike a kai. [18] - The early Christians were alert to their responsibility toward the elderly when these had no family to support them.
Kiristoci na farko suna sane da hakkinsu na kula da tsofaffi da ba su da iyalan da za su kula da su. [19] - 11:7) As family head, Noah stayed alert spiritually and avoided the corruption of that ancient world.
11:7) A matsayin shugaban iyali, Nuhu ya kasance a faɗake a ruhaniya kuma ya guje wa ɓatanci na wancan duniyar. [20] - 3:1) So in order to remain spiritually alert, we must keep our minds fixed on the right things.
3:1) Saboda haka, don mu ci gaba da kasancewa da dangantaka mai kyau da Jehobah, yana da muhimmanci mu ƙallafa ranmu ga abubuwan da suka dace. [21] - To what dangers do Christians need to be alert?
Waɗanne abubuwan raba hankali ne ya kamata mu guje musu? [22] - We can avoid such a disastrous mistake if we remain alert to any warning signs and act immediately to correct matters.
Za mu iya guje wa irin wannan mugun yanayin idan mun mai da hankali ga alamun da suke nuna cewa mun kusa yin zunubi kuma muka ɗauki mataki nan da nan don mu daidaita yanayin. [23] - (Psalm 103:2) All Christians ought to be alert to discern what their prayers reveal.
(Zabura 103:2) Dukan Kiristoci suna bukatar su kasance a farke su gane abin da addu’o’insu ke bayyanawa. [24] - A watchful course will also ensure that when your Master comes to bring this system to its end, he will find you alert and active, doing his Father’s will.
Idan ka yi tsaro, Yesu zai tarar da kai a faɗake sa’ad da ya zo halaka wannan muguwar duniya. [25] - 5 Elders especially should reach out to unbelieving mates and be alert for opportunities to give a witness.
5 Ya kamata dattawa musamman su yi ƙoƙari su ziyarci waɗanda ba masu bi ba ne kuma su nemi zarafin ba da shaida. [26]
- What will help us to remain alert so that we can listen and learn? —Deut.
Retrieved February 24, 2020, 3:44 pm via glosbe (pid: 24801)