Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:attempt

Discussion page of attempt

Glosbe's example sentences of attempt [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar attempt:
    1. In an attempt to destroy our relationship with God, what does Satan target, and why?
      Mene ne Shaiɗan yake ƙoƙari ya yi don ya ɓata dangantakarmu da Allah, kuma me ya sa? [2]

    2. Though David was well-meaning, his attempt to move the Ark in a wagon was in violation of God’s command and resulted in failure.
      Ko da yake Dauda yana da manufa mai kyau, ƙoƙarinsa na ɗauko Akwatin a kan karusa ya saɓa wa dokar Allah. [3]

    3. All of us tend to make excuses in an attempt to justify ourselves if our actions are questionable.
      Dukanmu mukan ba da hujja don mu bayyana ayyukanmu. [4]

    4. They schemed and lied in an attempt to deceive the apostles.
      Sun shirya ne su yi ƙarya don su ruɗi manzannin. [5]

    5. Some months later, a second attempt succeeded when the Ark was transported in the God-appointed way, carried on the shoulders of Kohathite Levites.
      Bayan wasu watanni, an yi nasara wajen kawar da Akwatin domin an ɗauka yadda Allah ya ce a riƙa ɗauka, Lawiyawa na iyalin Kohat sun ɗauka a kafaɗunsu. [6]

    6. Every attempt others have made during the past century to hinder the Witnesses from accomplishing God’s work has ended in ultimate failure, for Jehovah promised: “Any weapon whatever that will be formed against you will have no success, and any tongue at all that will rise up against you in the judgment you will condemn.
      Duk wani ƙoƙarin da wasu suka yi a ƙarni da ya shige su hana Shaidu daga cika aikin Allah ya faɗi banza, domin Jehovah ya yi alkawari: “Babu alatun da aka halitta domin ciwutanki da za ya yi albarka; iyakar harshe kuma da za shi tashi gaba da ke, a shari’a za ki kayar da shi. [7]

    7. 4:8, 9) What an unscrupulous attempt to get the worship belonging to Jehovah and to induce Jesus to prove unfaithful to God!
      4:8, 9) Wannan hanya ce ta ruɗu don ya samu bautar da ya kamata a yi wa Jehobah kuma ya sa Yesu ya yi rashin aminci ga Allah! [8]

    8. 17 The Devil is skilled at exploiting such feelings in his attempt to turn people away from God.
      17 Shaiɗan yana da basira wajen yin amfani da irin wannan yanayi ya yi ƙoƙarin juya mutane daga Allah. [9]

    9. As events unfold, he continues to cause his will and purpose to be realized no matter what any opposer, such as Satan, may do in an attempt to thwart the progressive outworking of God’s will.
      Shi ne mahaliccin dukan abu kuma babu abin da ya isa ya hana shi yin abin da yake so, ko Shaiɗan ma ya yi kaɗan. [10]

    10. If the first IVF attempt failed, some of those reserve embryos could be used in a subsequent IVF cycle at a lower cost.
      Domin idan tayin da aka saka wa macen ba su rayu ba, sai a sake saka mata waɗannan da aka ajiye. [11]

    11. 11 A third tactic that the Devil uses in an attempt to silence us is opposition or persecution.
      11 Dabara ta uku da Iblis ke amfani da ita domin ya rufe bakinmu ita ce, hamayya ko tsanantawa. [12]

    12. Then, in an attempt to cover up their wrongdoing, they deceived their father into thinking that Joseph had been killed by a wild animal.
      Sa’an nan a ƙoƙarin su rufe muguntarsu, suka ruɗe babansu ya yi tunanin cewa dabbar daji ce ta kashe Yusufu. [13]

    13. It will be an all-out attempt on the part of Satan to break the integrity of God’s loyal ones.
      Shaiɗan ne zai yi ƙoƙarin ya ɓata amincin amintattu na Allah a dukan duniya. [14]

    14. And it will surely strengthen us in the near future when Gog of Magog marshals his forces in one final attempt to destroy all who worship God in spirit and truth. —Read Ezekiel 38:2, 8, 9, 16.
      Kuma hakan zai ƙarfafa mu a nan gaba sa’ad da Gog na Magog ya tattara sojojinsa don ya halaka dukan masu bauta wa Allah cikin ruhu da gaskiya.—Ka karanta Ezekiel 38:2, 8, 9, 16. [15]

    15. His first attempt to transfer the ark of the covenant to Jerusalem results in disaster.
      Ƙoƙarinsa na farko na mai da akwatin alkawari zuwa Urushalima ya jawo bala’i. [16]

    16. any attempt made to thwart God’s purpose?
      duk wani ƙulli da za a yi don a hana cikar nufin Allah? [17]

    17. How did Satan attempt to counter the good news, and how had this been foretold?
      Ta yaya Shaiɗan ya yi ƙoƙari ya yi hamayya da bishara, kuma ta yaya aka annabta wannan? [18]

    18. 15 After the Devil’s third unsuccessful attempt to get Jesus to compromise His integrity to God, “the Devil left him.”
      15 Bayan da Iblis ya kasa samun nasara a jarrabarsa na uku don ya sa Yesu ya karya amincinsa ga Allah, “Shaiɗan ya rabu da shi.” [19]

    19. However, the second attempt succeeds, and David dances for joy.
      Amma ya yi nasara a ƙoƙarinsa na biyu, kuma Dauda ya yi rawa don murna. [20]

    20. (b) How does Satan attempt to corrupt us?
      (b) Ta yaya Shaiɗan yake ƙoƙarin ya lalata mu? [21]

    21. 8 The apostle John prophesied that after the Kingdom’s birth in 1914, the dragon, Satan the Devil, would attempt to wipe out the supporters of God’s Kingdom by spewing out a symbolic river from its mouth.
      8 Manzo Yohanna ya annabta cewa bayan an kafa Mulkin a shekara ta 1914, babban macijin, wato Shaiɗan Iblis zai yi ƙoƙarin halaka magoya bayan Mulkin Allah ta yin aman kogi a alamance. [22]

    22. Will we meditate on and take to heart the vital information that will strengthen us to resist Satan’s final attempt to divert us from the truth?
      Shin za mu yi bimbini kuma mu yi amfani da bayani da zai ƙarfafa mu, mu yi tsayayya da ƙoƙarin Shaiɗan na ƙarshe don ya janye mu daga gaskiya? [23]

    23. Would he break God’s Law in an attempt to save his life?
      Zai taka dokar Allah ne don yana son ya tsira? [24]

    24. First Kings begins with an intriguing account of an attempt by King David’s son Adonijah to usurp his father’s kingship.
      Littafin Sarakuna na ɗaya ya soma ne da labari mai ban sha’awa game da ɗan Sarki Dauda Adonaija wanda ya so ya zama sarki. [25]

    25. He chronicles his attempt to win the heart of a beautiful young virgin who was already in love with a shepherd boy.
      Ya rubuta labarin ƙoƙarin da ya yi don wata budurwa ta ƙaunace shi wadda ta riga ta soma soyayya da wani yaro makiyayi. [26]


Retrieved June 26, 2019, 11:54 am via glosbe (pid: 3711)