Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:bountiful

Discussion page of bountiful

Glosbe's example sentences of bountiful [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar bountiful:
    1. Do you remember to thank Jehovah in prayer for each day of life and for his bountiful provisions “when you lie down and when you get up”?
      Kana tuna ka gode wa Jehovah cikin addu’a don rayuwa ta kowacce rana da kuma tanadinsa mai yawa “sa’anda kana kwanciya, da sa’anda ka tashi”? [2]

    2. Thus, every time they harvested a bountiful crop and enjoyed a delicious meal, they were benefiting from God’s goodness.
      Saboda haka, a duk lokacin da amfanin gonarsu ya yalwata kuma duk sa’ad da suka ci abinci mai daɗi, suna morar alherin Allah ne. [3]

    3. Bountiful Blessings From Jehovah Await Us
      Albarka Mai Yawa Daga Jehovah Yana Jiran Mu [4]

    4. (Hebrews 9:10, 11, 24-26) On the basis of that great sacrifice and by wholeheartedly offering to God our sacrifices of praise that are clean and undefiled, we too can go forward “rejoicing and feeling merry of heart,” looking ahead to bountiful blessings from Jehovah. —Malachi 3:10.
      (Ibraniyawa 9:10, 11, 24-26) Domin wannan babbar hadaya da kuma miƙa hadayun mu na yabo da yake da tsarki kuma mara aibi da dukan zuciya ga Allah, mu ma za mu ci gaba ‘muna murna, muna farin ciki,’ muna duba gaba ga albarka mai yawa daga Jehovah.—Malakai 3:10. [5]

    5. We should therefore ‘sow bountifully’ in our service to God, knowing that we will reap bountiful blessings.
      Saboda haka, ya kamata mu ‘shuka da yalwa’ a hidimarmu ga Allah, da sanin cewa za mu sami albarka masu yawa. [6]

    6. (Leviticus 1:3) By such a sacrifice, he voluntarily made a public declaration, or acknowledgment, of Jehovah’s bountiful blessings and loving-kindness toward his people.
      (Littafin Firistoci 1:3) Da irin wannan hadaya, yana shaidar bege da son rai, ko kuma amincewa da albarka mai yawa da jinƙan Jehovah ga mutanensa. [7]


Retrieved August 07, 2020 10:23 PM