Glosbe's example sentences of damage [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar damage:
- Initially, God did not reveal how he would remedy the damage done by Satan.
A dā, Allah bai bayyana yadda zai gyara ɓarnar da Shaiɗan ya yi ba. [2] - By so doing, we can be spared much of the physical, moral, and emotional damage experienced by those under satanic control. —James 4:7.
Ta haka, za mu guje ma lahani na jiki, ɗabi’a, da kuma na sosuwar zuciya da waɗanda suke ƙarƙashin ikon Shaiɗan suke sha.—Yaƙub 4:7. [3] - Giving in to anger can damage your health, but so can suppressing it.
Yawan yin fushi zai iya jawo maka lahani. [4] - But the Bible explains how God will undo all the damage caused by the sinful course of our first parents.
Amma Littafi Mai Tsarki ya bayyana yadda Allah zai kawar da dukan ɓarnar da zunubin iyayenmu na farko ya jawo. [5] - May God’s own words, as recorded in the Bible, give us confidence that Jehovah has everything under control and that he will reverse any damage brought on us by Satan and his wicked world.
Bari Kalmar Allah ta sa mu kasance da tabbaci cewa Jehobah zai magance dukan matsalolin da Shaiɗan da mutanensa suka jawo mana. [6] - But only Jehovah, the true God, can undo all the damage and provide the sort of help that is needed so that such calamities will never occur again.
Amma Jehovah ne kaɗai, Allah na gaskiya zai iya kawar da dukan haɗari kuma ya kawo irin taimakon da ake bukata domin kada irin masifar nan ta sake aukuwa. [7] - It was noted that when an accident causes injury or damage, people often hesitate to extend an apology lest it be construed in court as an admission of guilt.
Kamar yadda aka lura yayin da haɗari ya jawo rauni ko kuma hasara, mutane sau da yawa suna jinkirin neman gafara domin kada a ce sune da laifi idan suka je kotu. [8] - 3:15) Throughout the centuries, Jehovah inspired faithful men to write down details about how his name will be cleared of reproach, how the damage caused by Satan will be undone, and how humans can regain the opportunities forfeited by Adam and Eve.
3:15) Shekaru da yawa bayan wannan sanarwar, Jehobah ya hure mazaje masu aminci su rubuta dalla-dalla yadda za a kawar da zargin da ake wa sunansa da yadda za a halaka ayyukan Shaiɗan da kuma yadda ’yan Adam za su sake kasancewa cikin aljannar da iyayenmu na fari suka ɓatar. [9] - Considering the extent of the damage that has occurred, restoration will be no small task; it will not take place overnight.
Saboda tsananin lalacewar da gidan ya yi, gyara shi ba zai yi sauƙi ba, ba za a iya yin hakan cikin dare ɗaya ba. [10] - (1 Corinthians 4:7) And if they cause us to be proud, they damage our relationship with him.
(1 Korantiyawa 4:7) Idan suka sa mu fahariya, suna ɓata dangantakarmu da shi. [11] - I will always appreciate that she didn’t focus on the wrong that I had done to her but, rather, on the damage I was doing to myself.
Na ji daɗi cewa ba ta mai da hankali ga laifin da na yi mata ba, amma yadda hakan zai iya shafa na. [12] - The stigma thereafter attached to his reputation could shatter his self-respect and damage his relationship with others.
Irin wannan abin kunya yana iya ɓata sunansa da dangantakarsa da mutane. [13] - What will Jehovah do about all the damage that Satan has caused?
Wane mataki ne Jehobah zai ɗauka don ya kawar da dukan matsalolin da Shaiɗan ya jawo? [14] - A NEWLY paved road appears solid, impervious to damage.
SABUWAR hanya takan bayyana kamar ba za ta taɓa lalacewa ba. [15] - Jehovah will use Jesus to undo all the damage that Satan has done.
Jehobah zai yi amfani da Yesu don ya gyara dukan abubuwan da Shaiɗan ya ɓata. [16] - And even the most honest ruler does not have the power to repair all the damage that bad people do.
Har shugaba mafi kirki bai da iko ya gyara dukan abubuwan da miyagu suka ɓata. [17] - 19 Do not allow the mistakes of others to damage your relationship with Jehovah.
19 Kada ka bari kurakuren wasu ya ɓata dangantakarka da Jehobah. [18] - Another charge stated that by not accepting blood transfusions, Jehovah’s Witnesses damage the health of believers.
Wani zargin da aka yi wa Shaidun Jehobah shi ne cewa suna sa lafiyar ’yan’uwansu cikin haɗari domin ba sa amince da ƙarin jini. [19] - Nobody is injured, but there is damage to both vehicles.
Babu wanda ya ji rauni, amma motocin biyu sun lalace. [20] - Couples who have an unbalanced view of money might suffer stress, conflict, and emotional —even spiritual— damage.
Ma’auratan da ba su da ra’ayin da ya dace game da kuɗi a yawancin lokaci suna samun alhini, rigima, matsalar motsin rai su kuma ɓata dangantakarsu da Jehobah. [21] - However, this could damage someone’s reputation or cause him to stumble spiritually
Kuma hakan zai iya ɓata sunan mutum ko ya sa shi ya ɓata dangantakarsa da Jehobah [22] - And the damage caused by Adam’s sin went further.
Ɓarnar da zunubin Adamu ya jawo bai tsaya a nan ba kawai. [23] - * In other words, Jehovah provided a suitable means to cover over sin inherited from Adam and wipe out the damage that resulted so that those who qualify for that gift could be liberated from the condemnation of sin and death. —Romans 8:21.
* A wasu kalmomi, Jehovah ya yi tanadi da ya dace don ya rufe zunubi da aka gada daga Adamu kuma ya kawar da sakamakon da ya biyo baya don a ’yantar da waɗanda suka cancanci wannan kyautar daga zunubi da mutuwa.—Romawa 8:21. [24] - If we are sincere, our apology will include an admission of any wrong, a seeking of forgiveness, and an effort to undo damage to the extent possible.
Idan da gaske muke, ba da haƙuri zai haɗa da yarda da laifinmu, neman gafara, da kuma ƙoƙarin mu gyara abin da muka ɓata yadda zai yiwu. [25] - 18 God’s Kingdom rule will undo all the damage done to the human family for the past thousands of years.
18 Mulkin Allah zai kawar da dukan lahani da aka yi wa iyalin bil Adam na dubban shekaru da suka shige. [26]
- Initially, God did not reveal how he would remedy the damage done by Satan.
Retrieved September 2, 2020, 12:46 pm via glosbe (pid: 15152)