Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:digested

Discussion page of digested

Glosbe's example sentences of digested [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar digested:
    1. English philosopher Francis Bacon wrote: “Some books are to be tasted, others to be swallowed, and some few to be chewed and digested.”
      Francis Bacon ɗan falsafan Ingilishi ya rubuta: “Wasu littattafai za a ɗanɗana su ne, wasu kuma za a haɗiye, kalilan daga cikinsu kuma za a tauna a kuma narkar da su.” [2]

    2. Moreover, the way bread is digested in the body is another amazingly intricate process.
      Bugu da ƙari, yadda burodi yake aiki a cikin jiki wani abu ne mai ban mamaki. [3]

    3. He was neither crushed, nor digested, nor even suffocated.
      Bai tauna shi ba, kuma yana nan ba abin da ya same shi. [4]

    4. (Hebrews 5:11, 14) Solid food must be masticated before being swallowed and digested.
      (Ibraniyawa 5:11, 14) Abinci mai tauri dole ne a tauna kafin a haɗiye kuma ya narke. [5]


Retrieved July 31, 2019, 6:18 pm via glosbe (pid: 18428)