Page 1
According to one scholar, the Greek word rendered “freely forgive” “is not the common word for remission or forgiveness . . . but one of richer content emphasizing the gracious nature of the pardon.”
Wani manazarci ya ce kalmar Helenanci da aka yi amfani da ita a nan tana nufin gafartawa daga zuci kuma a yalwace.
jw2019
9 In emphasizing the need to be watchful, Jesus compared his disciples to slaves awaiting their master’s return from his marriage.
9 Da yake nanata bukatar yin tsaro, Yesu ya kamanta almajiransa da bayin da suke jiran ubangidansu ya dawo daga wurin aurensa.
jw2019
A Day Emphasizing Deliverance
Ranar da Ke Alamtar Ceto
jw2019
A dance that involves immodest behavior, emphasizing erotic movements of the hips and breasts, would obviously not be proper for a Christian. —1 Timothy 2:8-10.
Rawar da ta haɗa da hali marar kyau, gwatso da girgiza nono wadda ke iya tayar da sha’awa, ba ta dace da Kirista ba.—1 Timothawus 2:8-10.
jw2019
16 The year 1937 saw the introduction of the booklet Model Study, emphasizing the need to make return visits in order to teach others Bible truth.
16 A shekara ta 1937 aka fito da ƙasidar nan Model Study, da ke nanata bukatar koma ziyara don a koya wa wasu gaskiyar Littafi Mai Tsarki.
jw2019
Perhaps a publication is emphasizing that a good partner and coordinated effort are important in a marriage.
Wataƙila wani littafi yana nanata cewa abokin aure da ya dace da kuma haɗin kai cikin aure suna da muhimmanci.
jw2019
2 Emphasizing the ‘sort of persons we ought to be’ from Jehovah’s viewpoint, the apostle Peter urges us to engage in “holy acts of conduct and deeds of godly devotion.”
2 Manzo Bitrus ya bayyana cewa idan muna son mu sami amincewar Jehobah, muna bukatar mu kasance da “tasarrufi mai-tsarki da ibada.”
jw2019
(b) Answer the questions provided at the end of this paragraph, emphasizing how the information can benefit us.
(b) Ka amsa tambayoyi da aka tanadar a ƙarshen wannan izifi, ka nanata yadda abin da ke ciki zai amfane mu.
jw2019
41:9, 10) Proverbs 24:16, quoted earlier, rather than emphasizing the negative —our ‘falling’— focuses on the positive, our ‘getting up’ with the help of our merciful God.
41:9, 10) Littafin Misalai 24:16 bai nanata kurakuran da muke yi ba, amma ya nuna cewa Jehobah zai taimaka mana mu “tashi.”
jw2019
Briefly discuss Hebrews 6:11, 12, emphasizing the importance of being industrious when it comes to advertising the Kingdom.
Bayan kun tattauna sakin layi na 3, ka gana da masu shela guda biyu da suka yi kwan biyu da zama Shaidu.
jw2019
(Jeremiah 10:23) Emphasizing this need on the part of children, the Bible says: “Foolishness is tied up with the heart of a boy; the rod of discipline is what will remove it far from him.”—Proverbs 22:15.
(Irmiya 10:23) Nanata cewa yara na bukatar wannan, Littafi Mai Tsarki ya ce: “Wauta tana nan ƙunshe a zuciyar yaro: amma sandar horo za ta kore masa ita nesa.”—Misalai. 22:15.
jw2019
The world has a distorted sense of what brings refreshment, emphasizing activities that please the flesh.
Duniya tana da ra’ayin da bai dace ba game da abin da ke kawo wartsakewa, tana nanata ayyukan da ke gamsar da jiki.
jw2019
When Jesus was asked to summarize the Law, he made two succinct statements —one emphasizing love for Jehovah, the other stressing love for fellowman.
Yayin da aka ce ma Yesu ya taƙaita Dokar, ya yi furci biyu da suka fita sarai—ɗaya ya nanata ƙauna ga Jehovah, ɗayan kuma ya mai da hankali ga ƙaunar maƙwabci.
jw2019
12 Emphasizing the importance of keeping in expectation of Jehovah’s day, Jesus warned that even some of his followers would lose their sense of urgency.
12 Da yake nanata muhimmancin jiran ranar Jehobah, Yesu ya yi gargaɗi cewa wasu daga cikin mabiyansa za su manta da lokaci na gaggawa.
jw2019
13 Emphasizing the importance of maintaining a waiting attitude, Peter says: “Beloved ones, since you are awaiting these things, do your utmost to be found finally by [God] spotless and unblemished and in peace.”
13 Da yake nanata muhimmancin kasance da halin jira, Bitrus ya ce: “Ƙaunatattu, tun da ku ke sauraron waɗannan al’amura, sai ku bada aniyya [Allah [y]a tararda ku cikin salama, marasa-aibi marasa-laifi a gabansa.”
jw2019
Hence, the Gospel writers were emphasizing Jesus’ instruction not to go out of the way to get extra supplies for the trip.
Saboda haka, marubutan Linjilar suna nanata umurnin Yesu na cewa kada su makara garin neman ƙarin abubuwa don tafiyar.
jw2019
7. (a) What can be accomplished by emphasizing that the comfort God gives “abounds through the Christ”?
7. (a) Menene za a cim ma ta nanata cewa ta’aziyya da Allah yake bayarwa “tana yawaita ta wurin Kristi”?
jw2019
In what is perhaps a continuous antiphonal song, the seraphs sing the word “holy” three times, emphasizing that Jehovah is holy to the superlative degree.
A waƙar da suka ci gaba da rera wa, seraphim sun ambata kalmar nan “mai-tsarki” sau uku, kuma hakan ya nanata cewa Jehobah mai tsarki ne wanda babu kamar sa.
jw2019
14 Christian elders and parents find that commendation and encouragement are effective in emphasizing Bible counsel.
14 Dattawa da kuma iyaye sun lura cewa ƙarfafa da yaba wa wasu yana taimaka musu su bi ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki.
jw2019