Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of gaba [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar gaba:
    1. (1 Tassalunikawa 5:14) Wataƙila “masu-raunanan zukata” sun ga cewa ba su da gaba gaɗi da za su ci gaba ba kuma suna jin suna bukatar taimako domin cikas da suke fuskanta.
      (1 Thessalonians 5:14) Perhaps those “depressed souls” find that their courage is giving out and that they cannot surmount the obstacles facing them without a helping hand. [2]

    2. (Malachi 3:2, 3) Tun shekara ta 1919, sun ba da ’ya’ya na Mulki a yalwace, da farko wasu shafaffun Kiristoci, tun daga shekara ta 1935 kuma, “taro mai-girma” mai ci gaba na abokan shafaffun.—Ru’ya ta Yohanna 7:9; Ishaya 60:4, 8-11.
      (Malachi 3:2, 3) Since 1919, they have brought forth Kingdom fruitage in abundance, first other anointed Christians and, since 1935, an ever-increasing “great crowd” of companions.—Revelation 7:9; Isaiah 60:4, 8-11. [3]

    3. Ya ce tun yana yaro “tantamarsa da shakka [game da Allah] ya ci gaba kuma rashin imanin[sa] ya ƙaru.”
      He says that from childhood his “doubts and uncertainties [about God] went to and fro and [his] disbeliefs grew.” [4]

    4. 11 A shekarun ƙarshe na ƙarni na 19, Kiristoci shafaffu suka shiga neman waɗanda sun cancanta da gaba gaɗi.
      11 During the closing decades of the 19th century, anointed Christians boldly engaged in the search for deserving ones. [5]

    5. 3 Bulus ya fahimci cewa idan Kiristoci za su ci gaba da yin abubuwa cikin haɗin kai, dole ne kowannensu ya yi ƙoƙari sosai ya sa a kasance da haɗin kai.
      3 Paul realized that if Christians are to continue cooperating in harmony, each of them must make an earnest effort to promote unity. [6]

    6. Sa’ad da ka bi tsuntsuwar, za ta yi gaba ba za ka iya kama ta ba.
      As you follow the bird, it keeps just ahead of you. [7]

    7. Mutuncina ya zube gaba ɗaya.
      I lost all dignity. [8]

    8. Domin a amsa wannan tambayar kuma a taimaka maka ka fahimci abin da Jibin Maraice na Ubangiji yake nufi a gare ka, muna masu gayyatarka ka karanta talifi na gaba.
      To answer that question and to help you find out what meaning the Lord’s Supper has for you, we invite you to read the following article. [9]

    9. Don Allah, ka karanta talifi na gaba.
      Please read the following article. [10]

    10. Don nuna godiya ga dukan abin da Jehobah ya yi masa, Renato ya yi baftisma a shekara ta 2002 kuma ya soma hidima ta cikakken lokaci a shekara ta gaba.
      As an expression of his appreciation for all that Jehovah has done for him, Renato was baptized in 2002 and became a full-time Christian minister the following year. [11]

    11. Duk da waɗannan maganganun, na ci gaba da gaya masa gaskiyar da ke cikin Littafi Mai Tsarki har tsawun shekaru talatin da bakwai.”
      Even so, against all odds, I kept on sharing Bible truths with him for 37 years.” [12]

    12. Yayin da Yesu yake hidimarsa, ba waɗanda suke saurara kuma suke da bangaskiya ya yi wa ta’aziyya kawai ba amma kuma ya kafa tushen ƙarfafa mutane na shekaru dubbai nan gaba.
      Thus as Jesus carried on his ministry, he not only comforted those who listened with faith but also laid a basis for encouraging people for thousands of years to come. [13]

    13. • Ga waɗanne abubuwa na nan gaba kalmomin annabci na Allah ya yi nuni?
      • God’s prophetic word points to what future for obedient mankind? [14]

    14. 4:10) Hakazalika, mu ma muna bukatar mu yi iya ƙoƙarinmu don mu sami ci gaba a bautarmu ga Jehobah.
      4:10) And may we ourselves continue to make spiritual progress in rendering sacred service to Jehovah. [15]

    15. (Ishaya 9:6, 7) Da yake so ya mutu Yakubu uban iyali ya yi annabci game da wannan sarki na nan gaba, yana cewa: “Kandirin ba za ya rabu da Yahuda ba, Sandar mai-mulki kuma daga tsakanin sawayensa, har Shiloh ya zo; zuwa gareshi kuma biyayyar al’ummai za ta nufa.”—Farawa 49:10.
      (Isaiah 9:6, 7) The dying patriarch Jacob prophesied about this future ruler, saying: “The scepter will not turn aside from Judah, neither the commander’s staff from between his feet, until Shiloh comes; and to him the obedience of the peoples will belong.” —Genesis 49:10. [16]

    16. Ruhunsa kuma zai taimaka mana mu ci gaba da jimrewa a waɗannan kwanaki na ƙarshe.—Isha.
      Through that spirit, we receive continuous help not to tire out in these last days. —Isa. [17]

    17. Wannan ne lokaci na farko da Yesu ya je haikalin Allah kuma ya ci gaba da yin hakan muddar ransa.
      They thus launched their son on a lifelong course of faithful attendance at Jehovah’s temple. [18]

    18. 6:8) Ka ci gaba da yin nufinsa, kuma za ka shaida ƙauna, farin ciki, da kwanciyar hankali da za ka samu daga ɗaukan Jehobah a matsayin Uba.
      6:8) Keep on doing his will, and you will experience the love, joy, and sense of security that come from viewing Jehovah as your Father. [19]

    19. Na gaba, Yesu ya koya mana mu yi addu’a domin abinci na yini.
      Next, Jesus taught us to pray for the food we need for the day. [20]

    20. Ban da haka, Jehobah yana son ku ci gaba da farin ciki har sa’ad da kuka tsufa.
      More than that, Jehovah wants your joy to last beyond the time of youth. [21]

    21. (b) Kuma ta yaya iyayen suka ci gaba da ƙarfafa dangantakarsu da Jehobah?
      (b) How did the parents stay spiritually strong? [22]

    22. Wasu sun ce maita ta zama ɗarika da take ci gaba sosai a United States.
      Some say that witchcraft has become one of the fastest growing spiritual movements in the United States. [23]

    23. Iyayenka sun ci gaba da zama baba da mamarka.
      Your parents never stop being a mother and a father. [24]

    24. 3. (a) Wane abu da zai faru a nan gaba ne yake cikin littafin 1 Tasalonikawa 5:2, 3?
      3. (a) What development yet to take place is mentioned at 1 Thessalonians 5:2, 3? [25]

    25. (Matta 24:13, 14; 28:19, 20) Muna bukatar mu ci gaba da jimrewa don mu ci gaba da taruwa da ’yan’uwanmu, duk da cewa muna iya fuskantar matsi daga duniya.
      (Matthew 24:13, 14; 28:19, 20) We need endurance to continue gathering together with our brothers, even though we may feel the weight of pressures from the world. [26]


Retrieved July 6, 2019, 6:00 pm via glosbe (pid: 656)