Glosbe's example sentences of instruction [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar instruction:
- Oh, how I enjoyed the Bible instruction we received during those months!
Na yi farin cikin koyarwar Littafi Mai Tsarki da aka yi mana a waɗannan watannin. [2] - Nevertheless, when it comes to spiritual instruction, the work of the slave in Jesus’ illustration does follow a pattern similar to that of God’s “servant” in ancient Israel.
Duk da haka, idan ya zo ga koyarwa ta ruhaniya, aikin bawan nan na kwatancin Yesu zai yi kama da ta “bawan” Allah a Isra’ila ta dā. [3] - Indeed, we receive the very best instruction from God, such as when we read and meditate on real-life Bible accounts.
Babu shakka, muna amfana sosai idan muka karanta labaran mutanen da ke cikin Littafi Mai Tsarki kuma muka yi bimbini a kan su. [4] - (James 1:17; 1 Timothy 1:11) He imparts healthful teachings to all who listen, and he delights in the obedience of those whom he teaches, just as parents rejoice when their children respond to loving instruction. —Proverbs 27:11.
(Yaƙub 1:17; 1 Timothawus 1:11) Yana koyarwa da kyau ga duk wanda ke saurara kuma yana jin daɗin biyayyar waɗanda yake koyar da su, kamar yadda iyaye suke farin ciki yayin da yaransu suka saurari umurnansu na ƙauna.—Misalai 27:11. [5] - What instruction?
Wane umurni ya bayar? [6] - Just think of the program of instruction we enjoy!
Ka yi tunanin tsarin koyarwa da muke morewa! [7] - Additionally, each week spiritual instruction is imparted in more than 105,000 congregations earth wide, and educational Christian publications are produced by the faithful and discreet slave in well over 500 languages.
Ƙari ga hakan, ana yin koyarwa ta ruhaniya ga fiye da ikilisiyoyi 105,000 a dukan duniya, kuma bawa mai aminci mai hikima yana buga littattafan Kirista masu ilimantarwa a harsuna fiye da 500. [8] - Of course, if such instruction is to be effective, parents must set the proper example. —Luke 10:38-42.
Hakika, domin irin koyarwa nan ta kasance da amfani dole iyaye su kafa misali da ya dace.—Luka 10:38-42. [9] - (Matthew 22:37, 38) Unlike the wayward priests of Malachi’s time, Jehovah’s organization today imparts much fine Scriptural instruction that helps us to magnify Jehovah with thanksgiving by meeting divine requirements.
(Matta 22:37, 38) Ba kamar lalatattun firistoci na zamanin Malachi ba, ƙungiyar Jehovah a yau tana koyarwa da kyau daga Nassosi mu ɗaukaka Jehovah da godiya ta wajen cika umurnan Allah. [10] - How do we benefit from Jehovah’s instruction provided by means of “the faithful steward”?
Ta yaya muke amfana daga koyarwar Jehobah ta wurin “amintaccen wakili”? [11] - 16, 17. (a) What lesson can we learn from the instruction found at Ecclesiastes 11:6?
16, 17. (a) Wane darasi ne za mu iya koya daga abin da ke littafin Mai-Wa’azi 11:6? [12] - Christian parents today need to provide their children with similar instruction if they are to help them to have a secure, happy future.
Iyaye Kiristoci suna bukatar su yi wa ’ya’yansu irin wannan tanadin umurni idan suna so su taimake su su yi farin ciki a nan gaba a rayuwarsu. [13] - The expense has been covered by the voluntary donations of Jehovah’s Witnesses, who have followed Jesus’ instruction: “You received free, give free.” —Matt.
Shaidun Jehobah suna samun kuɗi don gudanar da wannan aikin ta wajen gudummawar da ake bayarwa da son rai. Ta hakan, Shaidun Jehobah suna bin umurnin Yesu da ya ce: “Kyauta kuka karɓa, sai ku bayar kyauta.”—Mat. [14] - In addition, they have constructed thousands of local meeting places as well as large assembly halls to accommodate those interested in receiving further Bible instruction.
Bugu da ƙari, sun gina dubban wuraren taruwa haɗe da manyan majami’u domin taro masu girma domin mutane da suke so su ƙara ilimi na Littafi Mai Tsarki. [15] - (Psalm 119:129-136) Since we are forgetful, we need Jehovah’s wonderful reminders that bring his instruction and commandments back to our minds.
(Zabura 119:129-136) Tun da yake muna yawan mantuwa, muna bukatar tunasarwar Jehobah da za su tuna mana umurninsa da kuma dokokinsa. [16] - Once, he gave me explicit instruction on how to handle a certain matter, but I failed to listen carefully.
Akwai wani lokaci da ya gaya mini na yi wani abu, amma ban saurara sosai ba. [17] - All who love divine instruction would do well to cultivate an appetite for life-giving wisdom, including lessons we can learn from the examples that Jehovah has carefully preserved.
Dukan waɗanda suke son koyarwa na Allah za su amfana ta wajen koyan hikima da ke ba da rai, har da darussa da za mu iya koya daga misalai da Jehobah ya adana. [18] - For more instruction on improving the singing voice, see the December 2014 monthly program on JW Broadcasting (video category FROM OUR STUDIO).
Don samun ƙarin bayani a kan yadda za mu kyautata yadda muke yin waƙa, ka duba JW Broadcasting na watan Disamba na 2014 a Turanci (ka shiga video category FROM OUR STUDIO). [19] - 13 After Armageddon, multitudes of unrighteous resurrected ones will need instruction in Jehovah’s ways.
13 Bayan Armageddon, marasa aminci masu yawa da za a ta da daga matattu za su bukaci a koya masu umurnin Jehobah. (A. [20] - The overseer Timothy received what instruction, and what is one way for Christian overseers to accomplish their ministry?
Wane umurni aka ba wa Timothawus mai kula, kuma wace hanya ɗaya ce Kiristoci masu kula za su cika hidimarsu? [21] - If you pay attention to spiritual instruction, you will act on it and be an effective Kingdom proclaimer.
Idan ka mai da hankali ga umurni na ruhaniya, za ka yi amfani da shi kuma za ka zama ƙwararren mai shelar Mulki. [22] - 22. (a) How was Jonah evidently affected by Jehovah’s wise instruction about mercy?
22. (a) Ta yaya gargaɗin da Jehobah ya yi wa Yunana game da nuna jin ƙai ya shafe shi? [23] - She had a divinely commissioned head through whom Jehovah communicated instruction.
Tana da shugaba da Allah ya naɗa, wanda ta wurinsa Jehobah ya ba su umurni. [24] - 7 The very first instruction Jesus gave to his disciples after instituting the Memorial of his death was something new.
7 Umurni na farko da Yesu ya bai wa almajiransa bayan ya kafa Bikin Tuna mutuwarsa wani sabon abu ne. [25] - What kind of true-life portrayals are included in the Bible “for our instruction”?
Wadanne misalai ne na rayuwa ta gaskiya aka hada cikin Littafi Mai Tsarki ‘domin koyonmu’? [26]
- Oh, how I enjoyed the Bible instruction we received during those months!
Retrieved March 4, 2021, 5:41 pm via glosbe (pid: 30620)