Glosbe's example sentences of named [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar named:
- One day a woman named Mrs. Ukoli said to one of Bintu’s friends: “Bring the woman who lost two children at the same time and is still preaching the Bible’s message.
Wata rana wata matar Ukoli ta ce wa ɗaya daga cikin ƙawayen Bintu: “Ki kawo matar da ta yi rashin ’ya’yanta biyu a lokaci guda, wadda kuma har yanzu tana wa’azin saƙon Littafi Mai Tsarki. [2] - The angel Gabriel was sent to a fine young woman named Mary.
An aiki mala’ika Jibrailu zuwa wurin wata budurwa kyakkyawa mai suna Maryamu. [3] - A girl named Rahab lives in this city.
Wata yarinya mai suna Rahab tana zaune a wannan birnin. [4] - “I started teaching my son when he was three years old,” says a mother in Mexico named Julia.
“Na soma koya wa ɗana sa’ad da yake ɗan shekara uku,” in ji wata uwa a ƙasar Mexico mai suna Julia. [5] - One was named Mahlon, meaning “Sickly, Invalid,” and the other Chilion, meaning “Frailty.”
Yana sunansa Mahlon, wato, “mai laulayi,” ɗayan kuma Chilion, wato “raunanne.” [6] - I got baptized as one of Jehovah’s Witnesses a month before the birth of my second child, a beautiful girl whom we named Lucía.
Na yi baftisma a matsayin ɗaya daga cikin Shaidun Jehobah wata ɗaya kafin in haifi jaririyata ta biyu, yarinya mai kyau wadda muka sa wa suna Lucía. [7] - (Acts 8:26-39) Similarly, a woman named Lydia, whose heart was opened “wide to pay attention to the things being spoken by Paul,” immediately “got baptized,” she and her household.
(Ayukan Manzanni 8:26-39) Hakazalika, wata mace mai suna Lidiya, wadda aka buɗe zuciyarta “ta lura da abin da Bulus yana faɗi,” nan da nan aka yi wa ita da iyalinta “baftisma.” [8] - A man named Troy, who was hooked on Internet pornography, says: “I fought to purge wrong thoughts from my mind by focusing on positive thoughts instead.
Wani mutum mai suna Troy, wanda ya faɗa cikin jarabar kallon batsa a Intane ya ce: “Na yi ƙoƙari sosai in kawar da mummunan tunani daga zuciyata. [9] - In less than a year, she had a son and named him Samuel.
Bai kai shekara ɗaya ba, sai ta haifi yaro kuma suka ba shi suna Sama’ila. [10] - Written by an elderly Jewish man named Mordecai, the book of Esther covers a period of some 18 years during the reign of the Persian King Ahasuerus, or Xerxes I.
Wani tsoho Bayahude ne mai suna Mordekai ya rubuta shi, littafin na ɗauke ne da labarin sarautar shekara 18 na Sarkin Farisa, Ahasuerus, ko kuwa Xerxes na 1. [11] - Thus Babylon became the source of a worldwide empire of false religion, named Babylon the Great in the book of Revelation.
Saboda haka Babila ta zama tushen daular duniya ta addinin ƙarya, da aka kira Babila Babba a cikin littafin Ru’ya ta Yohanna. [12] - 4 Soon after Isaiah made that remarkable announcement, his wife became pregnant and bore him a son named Maher-shalal-hash-baz.
4 Jim kaɗan bayan Ishaya ya yi wannan annabcin, sai matarsa ta yi ciki kuma ta haifi ɗa da aka ba shi suna Maher-shalal-hash-baz. [13] - An Israelite woman named Jochebed had a beautiful baby boy.
Wata ’yar Isra’ila mai suna Jochebed ta haifi wani jariri mai kyaun gaske. [14] - Consider the example of a man named Michael.
Ka yi la’akari da misalin wani mai suna Michael. [15] - For instance, Isaac and Rebekah had a son who was born with red hair as thick as a wool garment, so they named him Esau.
Alal misali, Ishaku da Rifkatu suna haifi ɗa mai jan gashi sai ka ce tufa mai-gashi, suna kira shi Isuwa. [16] - For example, there was the man named Daniel who lived in Babylon.
Alal misali, da akwai wani mutum mai suna Daniel da ya zauna a Babila. [17] - God selected a humble man named Saul to be king.
Allah ya zaɓi mutumi mai tawali’u mai suna Saul ya zama sarki. [18] - 3:6, 9) “As you see a Bible student progress,” says a pioneer named Amy, “you feel an overwhelming sense of gratitude to Jehovah for allowing you to be used to give that person a wonderful gift —the opportunity of knowing Jehovah and of receiving everlasting life.”
3:6, 9) Wata majagaba mai suna Amy ta ce: “Sa’ad da kake ganin ɗalibi na Littafi Mai Tsarki ya samu ci gaba, hakan na sa ka yi godiya sosai ga Jehobah don ya yi amfani da kai ya ba wannan mutumin kyauta mai ban al’ajabi, wato, zarafin sanin Jehobah da kuma samun rai madawwami.” [19] - 2 Consider this example: A little boy named Johnny is throwing a ball in the house.
2 Alal misali, akwai wani ƙaramin yaro mai suna Jamilu da ke buga ƙwallo a cikin ɗaki. [20] - A sister in her early 30’s named Li already lived in Southeast Asia.
Wata ’yar’uwa da ta ba shekara 30 baya mai suna Li tana zama a Kudu maso Gabashin Asiya. [21] - One was a servant of God named Achan, who lived long before the Great Teacher was born.
Wani bawan Allah ne mai suna Akan, ya rayu da daɗewa kafin a haifi Babban Malami. [22] - (Matthew 12:48) Could you answer that question?— You probably know that the mother of Jesus was named Mary.
(Matta 12:48) Za ka iya amsa waɗannan tambayoyi?— Wataƙila ka sani cewa Maryamu ce mamar Yesu. [23] - A pioneer named Lisa observes: “In the workplace, there is often a spirit of competition and jealousy.
Wata majagaba mai suna Lisa ta ce: “Mutane suna yawan gasa da kuma kishin juna a wurin aiki. [24] - While in elementary school, a Japanese girl named Ayumi made it her goal to witness to everyone in her class.
Yayin da take makarantar firamare, wata yarinya ’yar Japan da sunanta Ayumi ta sa ya zama makasudinta ta yi wa kowa a cikin ajinta wa’azi. [25] - 19 Those Paul named must have done more than give verbal solace.
19 Waɗanda Bulus ya ambata sunansu sun aikata fiye da ta’aziyya ta baki. [26]
- One day a woman named Mrs. Ukoli said to one of Bintu’s friends: “Bring the woman who lost two children at the same time and is still preaching the Bible’s message.
Retrieved September 10, 2020, 3:35 pm via glosbe (pid: 29415)