Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of zero

  1. zero. <> sifiri.
    Since there is no zero year, from October 1 B.C.E. to October 1914 C.E. is 1,914 years. <> Tun da babu shekara ta sifiri, daga 1 ga Oktoba shekara ta 1 K.Z., zuwa Oktoba shekara ta 1914 shekaru 1,914 ne.
  2. zero.
    Often we left early on dark winter mornings and hiked through waist-deep snow when the temperature was 40 degrees below zero Fahrenheit (-40°C). <> Sau da yawa mukan tashi da asuba a cikin ɗāri, a lokacin da ake bala’in sanyi kuma mu yi tafiya cikin ƙanƙara da ke kama mu a kwankwaso.
  3. zero. <> sifili.
    From 1 B.C.E. to 1 C.E. is one year (there was no zero year). <> Daga shekara ta 1 K.Z., zuwa shekara ta 1 A.Z., shekara ɗaya ce (babu shekara ta sifili).