Talk:hausaradio/BBC Hausa Shirin Rana .28Thu Feb 14th 2019.29 .5B78.5D: Difference between revisions
Discussion page of hausaradio/BBC Hausa Shirin Rana .28Thu Feb 14th 2019.29 .5B78.5D
More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
| Line 6: | Line 6: | ||
## Suma masu sa ido, sun buɗe sansaninsu a yau. | ## Suma masu sa ido, sun buɗe sansaninsu a yau. | ||
## Wani kuma, wanda da alama ya fi kowa niyar zaɓen, tun jiya ya isa rumfar zaɓen. Inda yake shirin yin kwanaki uku yana jira kafin a soma kaɗa ƙuri'a. | ## Wani kuma, wanda da alama ya fi kowa niyar zaɓen, tun jiya ya isa rumfar zaɓen. Inda yake shirin yin kwanaki uku yana jira kafin a soma kaɗa ƙuri'a. | ||
##: '' "Tun jiya, ƙarfe goma sha ɗaya da rabi ( | ##: '' "Tun jiya, ƙarfe goma sha ɗaya da rabi (11:30) na bar gida na. Na tattara kayana, na zo na zauna. Zan yi alƙawari kwana uku. | ||
# EU: Tarayar Turai ta kammala wani tsari na wata doka, wadda ta shafi haƙƙin mallaka a intanet. Sai dai, akwai masu ƙorafi akan haka. Za mu ji ko su wanene. | # EU: Tarayar Turai ta kammala wani tsari na wata doka, wadda ta shafi haƙƙin mallaka a intanet. Sai dai, akwai masu ƙorafi akan haka. Za mu ji ko su wanene." | ||
# Labarin wasanni (sports). | # Labarin wasanni (sports). | ||
Latest revision as of 15:36, 14 February 2019
BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019) [1]
- Hosts: Sulaiman Ibrahim Katsina
- Nigeria Elections 2019:
- A yau ne a Najeriya aka shirya soma rarraba kayan aiki don zaɓen shugaban ƙasa da ke tafe ranar Asabar.
- Suma masu sa ido, sun buɗe sansaninsu a yau.
- Wani kuma, wanda da alama ya fi kowa niyar zaɓen, tun jiya ya isa rumfar zaɓen. Inda yake shirin yin kwanaki uku yana jira kafin a soma kaɗa ƙuri'a.
- "Tun jiya, ƙarfe goma sha ɗaya da rabi (11:30) na bar gida na. Na tattara kayana, na zo na zauna. Zan yi alƙawari kwana uku.
- EU: Tarayar Turai ta kammala wani tsari na wata doka, wadda ta shafi haƙƙin mallaka a intanet. Sai dai, akwai masu ƙorafi akan haka. Za mu ji ko su wanene."
- Labarin wasanni (sports).