Toggle menu
24.9K
762
183
165K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:hausaradio/BBC Hausa Shirin Safe .28Wed Feb 13th 2019 - 6:30am NGT.29 .5B42.5D

Discussion page of hausaradio/BBC Hausa Shirin Safe .28Wed Feb 13th 2019 - 6:30am NGT.29 .5B42.5D

BBC Hausa Shirin Safe (Wed Feb 13th 2019 - 6:30am NGT) [1]


  1. Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi
  2. Venezuela: Shugaban 'Yan adawa a Venezuela, ya sha alwashin shigar da kayan agaji. Duk kuwa da cewa shugaba Maduro ya ƙi amincewa da hakan.
  3. Nigeria: Ana cigaba da cece-kuce kan shugaba Muhammadu Buhari a jihar Zamfara. Da ake cewa hakan zai iya haddasa fitina. Toh sai dai kuma magoya bayanshi sun ce an yi masa mummunar fahimta.
  4. World Radio Day 2019: Shin kuma ko wace rawa ce rediyo ke takawa a rayuwar al'umma? Muna ɗauke da ƙarin bayani a cikin shirin (20:51-24:41). [2][3][4]
  5. Sports: labarin wasanni.

[5] [6] [7]